Posts

Showing posts from April, 2018

MATAR Dr. Saiyadee Pg.5~6

Mhiss~B~hal 5 Matar DR. Saiyadee (Love&Pain Story Based On Reality) PURE MOMENT OF LIFE WRITERS   [P~M ~L] http://www.mhissbhal.blogspot.com Dedicated 2 My Flesh and Blood khadeejah Yusuf Ahmad my one nd only Mass communicator with the most Golden voice ever my choosing, My Oxygen, I heart YOU So Much Sweetheart, Allah ya Albarkaci rayuwar ki duniya dah lahira, AMEEN I Love U So Very Much     Ina shiga ciki natarar dah Mummy dah Daddy sunacan parlour’n Daddy, har Daddy ya fayyace matah komai yanda sukayi dah Dr.Saiyadee, shuru Mummy tayi kanta jingine ajikin kafad’ar mijin natah, haba my dear yanaji kinyi shuru bah magana aisaiki Ce wani abun koh inkika yihakan aisaiki tayar min dah hankali, ajiyar zuciya Mummy tayi tah kalli mijin nata idanun tah duk sun ciko taf dah hawaye, Subhanallahi Alhaji AbuSufyan yace tareda jawo matar tasa jikinsa rarrashin tah yashiga yi harya samu tayi shuru sannan yabuk’aci yaji dalilin kukan tah, shuru tayi kana tace, ...

MATAN ALI 1

MATAN ALI. (the most lovely story of nice family) BILKISU BILYAMIN *1 END* Ya kasa yanda zai mayi shari'ar duk wani tunaninshi ya tsaya,harwani sashi na zuciyarshi yana tunanin baima shi Alin Adalci ba, da ya kasa nema mashi yara masu tarbiyya,bayan Ali ya dawo daga rakiyarsu ya iske Munayya har lokacin tana rusar uban kuka,har inda take ya karasa ya dan duka dai dai yanda zata iya jin duk wani harafi da zai furta,sannan ya bude dakakkiyar muryarshi yace"ban taba ganin asararra ba a duniyarnan irinki,wai ke anya jikin ki na aiki da hankali,to bari in fada maki bazan taba barinki kibar gidan nan ba har sai na tabbatar da na ladaftar dake akan wahalar da kika bani,saboda haka tun ban lalata maki kamanne ba ki tashi maza ki zagaye falan nan da tsallan kwadi,ki maya sau goma" "wallahi baka isa ba,bazanyi ba, ka sake nin kuma sai kayi man mugunta" "wallahi sai kinyi,ba kuma shi kadai zakiyi ba,akwai wani da zai zo bayan kin gama wannan,na dauka kinsan wa kika au...