Posts

Showing posts from May, 2018

Matar Dr. Saiyadee Pg.27~28

Image
Mhiss~B~hal 27 Matar DR. Saiyadee (Love&Pain Story Based On Reality) PURE MOMENT OF LIFE WRITERS                [P~M ~L] Dedicated 2 Maman Hanan deary Allahu yabar kauna tnx for being in support deary, Allah yaraya manah Baby Hanan musha biki        Kwanciya yayi tah abayan tah ya rungume tah kanshi ya zura tah wuyan tah ya k’ank’ame tah bece komai bah sai shak’ar k’amshin tah dayake yi kuka take sosai, har cikin ranshi yaji abin na sukan sah sabida kukan datake, “Ummunah pls” yace, muryan shi chan k’asan mak’oshi, ture shi take dah sauran k’arfin tah amman ina takasa drip d’in taduba taga ai yama k’are hakan yasa tah cire shi ahannu tah dan tasamu daman ture shi dakyau, kallon tah yake dah idanun sa dah sukayi jaa sosai, Ummunah yace kafin ya manna tah ak’irjin sah dah k’arfi duk k’ok’arin tah takasa tashi tureshi take amman ina k’arfin tah bekai ...

Matar Dr. Saiyadee Pg.25~26

Image
Mhiss~B~hal 25 Matar DR. Saiyadee (Love&Pain Story Based On Reality) PURE MOMENT OF LIFE WRITERS                [P~M ~L] Dedicated 2 My fantastic sweetheart FATIMA USMAN DIKKO, nagode dah kaunar dah kike nunamin ina Alfahari dake deary, ANATARE   ‍ INSHA ALLAH    Zufa Affan yakeyi kawai yarasa abinda keh masa dad’i she can’t be OK d’azunan earpiece d’inta ya lalace ahannun shi balle yace earpiece takeji, lek’awa yake tah gefen gate amman sam babu abinda yake gani, mukullin hannun shi yakallah kana yaduba ramin keyhole d’in jikin gate yaga pattern iri d’aya neh without hesitating yayi plugging key d’in ya murd’a cikin sa’a k’ofa yabud’e ciki yanufa direct bai ganta a pain parlour bah, d’ayan parlour yaduba yaganta daidai corridor d’in d’akin tah dah alamun rarrafawa tayi daga d’aki zuwa waja...