MATAR Dr. Saiyadee Pg.5~6
Mhiss~B~hal
5
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
[P~M ~L]
http://www.mhissbhal.blogspot.com
Dedicated 2 My Flesh and Blood khadeejah Yusuf Ahmad my one nd only Mass communicator with the most Golden voice ever my choosing, My Oxygen, I heart YOU So Much Sweetheart, Allah ya Albarkaci rayuwar ki duniya dah lahira, AMEEN

I Love U So Very Much
Ina shiga ciki natarar dah Mummy dah Daddy sunacan parlour’n Daddy, har Daddy ya fayyace matah komai yanda sukayi dah Dr.Saiyadee, shuru Mummy tayi kanta jingine ajikin kafad’ar mijin natah, haba my dear yanaji kinyi shuru bah magana aisaiki Ce wani abun koh inkika yihakan aisaiki tayar min dah hankali, ajiyar zuciya Mummy tayi tah kalli mijin nata idanun tah duk sun ciko taf dah hawaye, Subhanallahi Alhaji AbuSufyan yace tareda jawo matar tasa jikinsa rarrashin tah yashiga yi harya samu tayi shuru sannan yabuk’aci yaji dalilin kukan tah, shuru tayi kana tace, “kawai ina tsoron auren Ummulkhair dah Dr.Saiyadee neh Nasan yaro neh mai tarbiya dah ladabi dah biyayya kuma nasan suna san junansu but amman kaga he’s so occupied with his job that he hardly visits her, kuma am not even sure zai dinga samun time dinta idan sunyi aure kaga nah tambaye tah time dayake komawa gida kullum at night tace 12am, and 12am its already midnight fah sweetheart tafad’a cikin kuka sosai, shhhh Daddy yake cemata sannan tacigaba dacewa yafita dah sassafe kuma yadawo by that time of the night haka zatah dinga zama itah d’aya agidan kullum, zaman auren fah? Baza suyiba sabida aiki sweetheart am not sure about this gaskiya am so confused tak’arasa maganar tah crying profusely, shhhh sosai Alhaji Abusufyan yake rarrashin tah yanah kwantar matah dah hankali, bayan duk sunyi shuru sannan yayi ajiyar zuciya yace, Hadiza kina jina, hak’uri zakiyi daman d’an Adam baya samun komai yanda yaso, kullum arayuwa bakida buri sama dah kisamu Namiji mai ladabi, dah hankali dah Imani wanda zaikula dah ‘yarmu, toh yanzu ansame shi yanada, tarbiya, Ilimi nah addini dah boko, yanada aikin yi, yanada gidan dazai ajiye tah, kuma musulmi neh mai imani kema kuma kin tabbatar dah kaunar dayake wa ‘yar tamu, shin kin ta’bayin sujjada kin godewa Allah akan wannan qualities d’in nashi? baki ta’bayi bah sabida hankalin ki yanah hangen ‘yarmu zatasha wuyan zaman gidansa sabida yanayin aikin sah, toh duk qualities d’in daya had’a asama shine burin kowacce ‘yamace kuma iyakar addua dah uwa take nemawa ‘yarta kenan akan miji nagari, batun lokacin dayake barin gida yakoma wannan bah hurumin ki baneh ai ‘yar tamu tasan dahakan tah amince tanah kaunar shi kuma tayarda tah aureshi kuma tunda har take iya jiranshi yaje gida shabiyun daren kafin suyi waya tofah shi takeso kawai, bafa bashi khairat zamuyi hakannan bah AMANA CE fah( AMANA CE is one of my upcoming novels Insha Allah) kinga kowa yasan nauyin AMANA idan yadauka tareda alk’awarin kulawa dah itah shikenan kawai munamu yanzu shine addua dah fatan Alkhairi agare su sabida yazama dole idan sunyi aure yayi adjusting kuma namiji neh dole idan yanah buk’atar matar sah koh yanasan ganin tah yaje gida, sabida haka abinda nakeso dake kiyi listing kayan kitchen dah duk wani abinda take buk’ata zanbaki kud’in asiya matah Insha Allah, idan yaso saimu siya matah furnitures awajan aboki nah Alhaji Ashraaf Amsaad mai Company’n Furnitures d’in

Amsaad Brand New London Furniture
(Make ur home ur palace)
saimuje wajan nashi taza’ba achan kawai koh?
saimuje wajan nashi taza’ba achan kawai koh?
Murmushi Mummy tayi sosai tareda
cewa toh dan yanzu hankalin tah yakwanta dah kalaman mijin tah kwanciya tayi
jikin shi yakunna musu news suna kallo, Knocking sukaji atare duk suka kalli
k’ofar Mummy Ce tayi adjusting zaman tah sannan Daddy yace Bismillah shigo
manah, Ummulkhair Ce tashigo dah Sallaman tah durk’usawa tayi, “tace Mummy,
Daddy ina yininku, lafiya klau princess sarkin shagwa’ba harkin gama kukan neh,
murmushi tayi tace mummy daman zuwa nayi nafad’a muku cewar yace…….
Saikuma tayi shuru tanah raba idanu
tashi tayi takoma jikin Mummyn tah tah mak’ale sannan tafad’a matah wani abu
akunne dariya Mummy tayi tace toh lefen naki neh bazaki iya had’awa bah har sai
kintambaye ni, yanzu ke khairat bakisan abinda kikeso bah waini yaushe zaki girma
neh haka, cinno baki tayi waje kamar tayi kuka tace, “Mummy shine nafad’a miki
abu akunne shine kika fad’a Daddy yaji koh, kallon tah Mummy tayi tace, “shi
Daddyn naki kenan”, hijjabin tah tad’an jaa gaba kad’an fuskanta yadaina nunawa
sabida wani kunyansu dataji, murmushi Daddy yayi yace toh ai princess dacewa
kikayi natoshe kunne nah kawai, tashi tayi dah gudu tafice sai asannan Mummy
take cewa Daddy wai Doctor Saiyadee neh yace tayi listing dukkah kayan lefen
tah idan tanaso tayi dakanta tayi mishi costing komai zebata kud’in idan kuma
bazata iyaba zai saka Aunty sah tayi matah, shide duk abinda takeso yake
buk’ata acikin list kuma kaga ‘yar taka batasan abinda takeso bah wai saini
zanmata, A’a gaskia kiyi matah list d’in aikinfi kowa sanin abinda ake buk’ata
tunda ke zaki had’a nah d’anki Affan bansan sankai itama saikin yimata, lallai
Alhaji zakah aurar dah Ummulkhair d’inma bazaka dena shagwa’ba tabah toni
wannan abu har ina, matse hannun tah yayi cikin nashi yace dear pls kiyi list
kibata tabashi sukawo lefen kawai ke kyaji dah kitchen utensils d’in kawai
kinji tawan, toh Abban kids d’inah naji, dariya duk sukayi yajawo matarsa jikin
sah nima najawo k’ofar nak’ara gaba.
3 weeks later
3 weeks later
For any other information you need online: https://kherlyddone.blogspot.com.ng/
Mhiss B~hal Ce
[24/07 22:11]
NoVel WriTter
Mhiss~B~hal
6
6
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
[P~M ~L]
http://www.mhissbhal.blogspot.com
Dedicated 2 My Momma Nafisa Nuhu SadNaf my half my sweetheart Allah yabar kauna ‘yar Gatan SadNaf tanah Alfahari dah itah, Sannu dear nah mai kaifin baseerah Allah ya Albarkaci rayuwar ki duniya dah lahira, AMEEN
Dedicated 2 My Momma Nafisa Nuhu SadNaf my half my sweetheart Allah yabar kauna ‘yar Gatan SadNaf tanah Alfahari dah itah, Sannu dear nah mai kaifin baseerah Allah ya Albarkaci rayuwar ki duniya dah lahira, AMEEN
I Love U So Very Much
3 weeks later
Ummulkhair ce zaune
tayi uban tagumi duk tabi tah rame tah lalace hawaye neh yake tsiyaya daga
fuskarta shaf tama manta dah AntyMuna dake gabanta, mtww wai Ummulkhair menene
hakan akan za ayi miki aure kike manah shegen kukan nan kinbi kin lalace sabida
zakije gidan miji akanki akafara neh kokuwa bakya zuwa bikin friends d’inki
haka kikaga suna tada hankalin su akan aure, U beta use your brain kifara cin
abinci sabida in the next one week kina gidan mijinki haka za akaiki gidan
doctor d’in a k’anjame jibi k’ashin wuyanki uwa nayi ajiyar phone d’inah aciki,
ga kankanar dah ayaba chan nah yayyanka miki juye gwangwanin peak uku aciki
kizauna ki shanye, kallon AntyMuna take kawai takasa daina kukan AntyMuna tah
lura dah yanda take duba wayan tah akai akai koda yaushe kuma as soon as tah
ajiye phone take fara kuka kasancewar yanzu satin tah biyu agidan tunda akace
ansaka date d’in bikin tazo, kallon tuhuma take matah kafin tace Ummulkhair
idan kinajin kunyar Mummyn ki bazaki iya fad’a matah abinda ke faruwa bah ni
kifad’a min menene matsalar ki, karfa kicutar dakanki abanza speed d’in tears
d’intah k’aruwa yayi jikin AntyMuna bah k’arramin mutuwa yayi bah, Ummulkhair
koh kinyiwa wani alk’awarin aure neh bayan doctor mesah kike yawan duba phone
d’inki akai~akai kamar mara gaskiya, koh bakya san auren doctor kinfasa? duk
cikin tambayoyin dah AntyMuna takewa Ummulkhair babu wanda tasamu amsa saidah
Ummulkhair tayi kuka mai isanta sannan cikin kakarwa tace Anty Maimuna nashiga
uku ina zansaka kaina wallahi tun ranar dah doctor yazonan yace nayi mishi list
d’in lefe ban k’ara ganin shibah k’arshe sai Affan nabawa list d’in
yakaimasa office, kullum saidai text yanzu kuma sau d’aya muke waya asati wayan
ma bayafin 2mins zaicemin he’s sleepy he needs to sleep sabida zaje aiki washe
gari saidai text kullum cikin bani hak’uri yake wai aiki yamishi yauwa kuma as
soon as he gets back home bacci yake kwashe shi due to much stress wai
natausaya masah namishi Uziri, but Anty am confused at this very stage I can’t,
yanzu nake buk’atan Abusaiyeed yanuna min irin kaunar dayake min nakusan rabuwa
dah iyayen nah zuwa gidanshi shin wani irin rayuwa zamuyi dashi agidan ni ina
ganin yakamata ace no matter how busy he can be yayi creating time for this
very special events of our life is not as if we are going to get married thrice
Anty wlh am scared nah rikice waishi Abusaiyeed baya ganewa neh dawanne zanji
barin iyaye nah koh halin daya jefani bashida emotions neh koyaya?tah k’arashe
maganar tanah tsananin kuka, rungume tah AntyMuna tayi tanah rarrashin tah
tabbas tasan wannan bah k’arramin zance baneh ace biki saura 1week babu labarin
ango tun 3weeks back and kuma suna gari d’aya bawaiba wannan wani irin aiki neh
haka, ajiyar zuciya AntyMuna tayi sannan tace khairat are U really sure about
getting into this? I fear for U dear, its so Unfortunate ace mijinki baisan
bikin ku yakusa bah, kada kije gidanshi asamu matsala fah idan bazaiyuba afasa
mu farincikin ki mukeso nisaina gudu dake abu maisauk’i!
A’a Anty Maimuna wallahi ina
san Abusaiyeed fiyeda tunanin ki wlh ina kaunar shi bazan iya rayuwa tah babu
shiba shinake so nah aura idan baku auramin shiba zan shiga mawuyacin hali ni
bazan iya barin garin dayake bama, itadai AntyMuna kallon tah take baki
wangalau cike dah mamaki kafin tace wani abu sukaji anabuga k’ofa shigo cewar
AntyMuna, Mummy Ce tashigo dah sallaman tah, kallon khairat tayi wanda har
yanzu takasa stopping tears d’inta sannan tace aw kuka kikeyi? zakima daina
neh, Maimuna kibar khairat indai itace zaki gaji, daman zuwa nayi nah tambaye
ki za aje bugo miki katin events d’inki ayi harda nah d’aurin auren sabida
banga alamun mijinki yasan dah bikin nanba, kai ak’asa tace Mummy Kuyi hak’uri
zankira shi naji aiki neh yayi masah yauwa, toh Allah yakyauta, ina jiranki fah
Mummy tace sannan tafice abinta, tanah fita Ummulkhair tafashe dah sabon kuka
tace AntyMuna Kinga irinta koh, katin d’aurin auren nasama dayakamata ace
angama rabawa en uwa dah abokan arzik’i bai bugo bah, shuru AntyMuna tayi kamun
tace lefenki fah, bayan ankawo baizoba, eh baizoba amman yazuba min kaya masu
kyau kuma komai awadace kinga fah babu abinda bansa alist bah amman still saida
aka k’ara dah abinda babu cikin list d’inmu, eh hakane tabbas lefenki yayi kyau
dan babu inda bazai shigaba, hakanma yanuna yanah kaunar ki tunda baya kyashin
yimiki abu kona nawane wani namijin yanada shi amman sabida yadauki yiwa
matarsa abu Asara bazaiyiba (Maza Ku Gyara Hali), hakane Anty daman yanada
zuciyar yineh yakan fad’amin dukkan mai nema yanah tareda samu kuma maibayar wa
baya rasawa, toh amman atimes banah gane Abusaiyeed wlh dabadan naga yanda
iyayen sah suka tak’ura ayi wannan auren bah toh dacewa zanyi Dr.Saiyadee ya
yaudare ni yagudu yafasa aurena iyayen shine kawai suke k’arfafa manah gwiwa
kullum yace aiki~aiki it’s sickening wlh, pls shhhhh dear dauko wayarki ki kirashi
yanzu, batayi niyya bah dan tasan abanza amman kawai tah dauko dan batasan tah
musawa Antyn tah kiranshi tashiga yi lucky her tayi mamaki sosai yayi picking,
Hello Ummunah kokuma nace Amaryatah
wanne kikafi so,
Rai a’bace tace ni badan hakan
nakira kabah kah kawo katin d’aurin auren za arabawa mutan arzik’i,
Ummunah fad’a mukayi neh I dnt get U
why being so naive u’re acting strange wifey
U really got some nerves Abusaiyeed
kanada bakin tamabaya namah,
Alright am so sorry I kno its all
about rashin zuwana kiyi hak’uri sha’anin aiki neh kud’ad’en danah miki
transfer zasu isheki koh, pls if U need anything don’t hesitate to text me
zanyi transfer immediately,
And kuma about the I•V wlh deary
bansamu time d’in bugawa bah zantura miki kud’i kutaya ni buga wanda za araba
anan idan yaso ni I will juz invite my friends nd colleagues via text messages
Ummulkhair juz couldn’t believe her
ears batasan sanda tafashe dah kuka mai k’ona raiba,
Hankali atashe yasoma cewa Ummunah
wani abun namiki neh? Dan Allah kiyi hak’uri U kno I love U pls halt those
tears wlh aiki neh, Ummunah idan bah aiki bah akwai abinda zai nisanta ni
dakene for 3 good weeks aisaidai aikin!
Cikin kuka Ummulkhair tace wallahi
Abusaiyeed I promise U idan har baka kawo katin d’aurinmu this night bah nafasa
wannan auren har abada!
Mhiss B~hal Ce….
For any other information you need
online: https://kherlyddone.blogspot.com.ng/
Comments
Post a Comment