MATAN ALI 1

MATAN ALI.
(the most lovely story of nice family)


BILKISU BILYAMIN



*1 END*

Ya kasa yanda zai mayi shari'ar duk wani tunaninshi ya tsaya,harwani sashi na zuciyarshi yana tunanin baima shi Alin Adalci ba, da ya kasa nema mashi yara masu tarbiyya,bayan Ali ya dawo daga rakiyarsu ya iske Munayya har lokacin tana rusar uban kuka,har inda take ya karasa ya dan duka dai dai yanda zata iya jin duk wani harafi da zai furta,sannan ya bude dakakkiyar muryarshi yace"ban taba ganin asararra ba a duniyarnan irinki,wai ke anya jikin ki na aiki da hankali,to bari in fada maki bazan taba barinki kibar gidan nan ba har sai na tabbatar da na ladaftar dake akan wahalar da kika bani,saboda haka tun ban lalata maki kamanne ba ki tashi maza ki zagaye falan nan da tsallan kwadi,ki maya sau goma"

"wallahi baka isa ba,bazanyi ba, ka sake nin kuma sai kayi man mugunta"

"wallahi sai kinyi,ba kuma shi kadai zakiyi ba,akwai wani da zai zo bayan kin gama wannan,na dauka kinsan wa kika aura?"

"na sani mana, mugu tsautsayi yasa na aura"

Ai kuwa bata gama rufe baki ba ya daura mata mahaukacin mari a saman bakinta,kamar cizan kunama taji saukar marin,wata kara ta saki sanna ta dafe bakinta,daga bisani kuma jini ya wanke mata hannu,belt ya cire ya dinga nasarta kamar daman an halitta mashi ita danya jibga ne,bayan yayi mata iyakar bugun da yaga ya gamsar dashi,sannan ya dakata,ya fiddo wata farar takarda ya wurga mata yace"wannan bugun na wasa da hankalina da kikayi har kika samu nasarar da na kusance jakka,kazama,kilaki irinki ne,wannan kuma takardar saki ukku ce wadda sanadiyar bin mazanki ya jaza maki,minti biyu na ba ki dauku duk wani abu da kika san naki ne ayi gaba,kika dara haka kuda da sakan daya ne,zaki dana sani a gaba daya duniyarki ta yan iska"

Da kayr ta iya tashi saboda mugun bugun da yayi mata,duk ya fasa mata jiki ta nufi dakin da ta zauna ta debu yan abubuwan data san zasuyi mata amfani,ta zo ta wuce ta gabanshi ya ci gaba da aika mata zagin da duk ya iya.

Duk abinda yake faruwa Deji da Aminatu suna kallo ta sakalan kofa,kuka Deji take kamar anci uwarta ta mutu,dariya ita kuwa Ameenatu take tace"saura Waccan mai kama da dangin karunar,nasan ita nata daban ne"

Kumai tana kallo daga kofar dakinta ganin yanda ya keme Munayya yasa ta kuma daki ta saka key dan bata shirya cin na jaki ba a wajan Ali,zata jira har zuwa sanda zai bar gidan sannan ta tafi,bugun kofarta yake kamar zai balla amman kememe tayi banza dashi ta'ki budewa, tasan idan har ta bude kofar nan tabbas mutuwarta ce ta karatu,saboda haka bata shirya ma,ban kwana da kumai nata ba.

Jin an daina buga kofar yasa ta tashi da niyyar tafiya,sai ta tuna mugunta irin ta Ali,dakyar inba safayn makulle yaji daukuwa ba ya dawo,ai kuwa da sauri ta kara tura makullen cikin gidanshi,ai kuwa sai taji ana amfani da wani makullen ta baya,jin akwai makulle yasa ya kara buga kofar daga can taji yace"samun saukin whalarki ki fito yanzo,idan kika bari nayi yanda nayi na fiddo ke to abin bazai maki kyau ba,dan billahil lazi sai nayi fatafata da naman jikin ki"

Da yake ta iya tauren kai da,ke fadi, girman kai sai tace"An gaya maka kuwa banza ne da zai tsaya ka dinga cutarshi,ni ba sakara baci,saboda haka bazan bude ba,idan yasu ka sauke ginin gidan ka fiddo ne"

Ranshi ya gama baci da duk harafinta daya, wani mugun bugu ya kaima kofar dakin da hannunshi,sai ga jini ya na fitowa amman ku a jikinshi,da saure Aminatu ta fito daga dakin Deji tayi saure ta rike hannunshi tace"please kayi hakuri Ya Ali"

Wani mugun kallo ya watsa mata wanda da sauri ta sake hannunshi,da saure ta kuma daki ta dauki wayanta ta buga ma Ommar wanda shigowarshi garin kinan daga wata semina da bankinsu aka turashi,ku ida sa shiga gida baiba ya samu wannan waya daga wajan Ameenatu,minti biyar cikakkiya ta sadashi da gidan Alin.

Gaba daya hannunshi ya kumbura ga jini nata fita,aman bai damu ba ya samu kujera cikin falon ya zauna yace babu inda zaije har sai ta fito,ya nuna mata ita karamar yar iska ce,Mena kuka kawai take tana kukarin kama hannunshi ta daure domin jinin ya daina zuba,aman ya hana ta,karshi ma wurgi yayi da ita da kafa,ran maza ya baci kinan,a lokuta da dama shi yasa basa san bacin ranshi, idanuwanshi sukan rufe ya kasa gane gabanshi ballantana bayanshi,zai dinga abu cikin duhu,abune mai matukar wahala shawo kanshi,indai ba abinda ya kesu ya aiwatar ba.

Kusa dashi Ommar ya zauna amman baice mashi kumai ba,ya cigaba da shafa bayanshi dayan hannunshi kuma yana rike da hannuwanshi da suke ta rawa kamar mazari,ajiyar zuciya ya fara,wata kan wata,hannunshi Ommar ya kama ya daga shi suka nufi dakinshi,duk wannan abun babu wanda ya tanka ma wani cikinsu,alama yayi ma Aminatu da hannu akan ta iske su dakin Alin,kai ta girgiza saboda idan yana cikin irin wannan yanayin bata ma ku kusa da rabarshi, dan yana iya illata mutum,ruwa mai sanyi Ommar ya kawo mashi ya tsiyaya ya bashi ya sha,sannan ya kara mashi ya kara shanyewa a hankali numfashin shi yake fita,sannan ajiyar zuciya tana biyuwa baya,agajin gaggawa Ommar ya ba hannun nashi,ya nade mashi da bandeji,da yake gidan bai rabu da kayan gyaran rauni da magunguna irin haka,ta tasu.

Idanuwanshi ya lumshi sannan ya dura hannunshi saman kanshi yana jin kamar zai tarwatse saboda hayaniyar da yayi yau,kallan Ommar yayi yace"zan dan huta"

Kai Ommar ya daga mashi yace"nima yanzo na shigo garin,zuwa anjima sai mu hadu"

Hannu ya daga mashi Alamar sai sun hade din,fita yayi ya ja mashi kofan sannan ya karasa wajan Ameenatu da take dakwan jiran fitowarshi,da saure ta tareshi tace"Ya Ommar bana cikin natsuwa,ya Ya Alin yake?"

"lafiya lau,ya na bukatar hutu ne"

"kasan Allah yau matarnan sai dai kune ku ita, zan mata shegen bugu"

"wace mata kuma?"

Nan ta bashi labarin abubuwan da suka faru,bayan dawowar Alin zuwa yanzo da ya iske wannan tashin hankalin.

"kada ki mata kumai and kuma yanzo zan sa ta bar gidan,saboda kada Ali yazo yayi wani abun dana sani,kin san idan ranshin nan ya baci,kinsan zai iya kumai"

"shiyasa zanci ubanta kafin ya tashi daga baccin in yasu in kurata gidan ubanta"

Saukuwa take daga saman binan, janye da trolly dinta, ta sauku kasa tace"babban kuskuran da zaki karayi a rayuwarki taba lafiyar jikina,kila abinda nai maki bai gamsar da ke ba,to zan canza salo"

Kukan kura Ameenatu tayi ta kwalfa mata mari sannan ta chakumuta ta makureta,duk iya yanda Ommar yayi ya amsheta ya kasa,jibgarta Ameenatu take kamar Allah ya aikuta duk wata hanya da zata kare kanta bata samuba saboda Ameenatu ta mata kofar rago.

Azeeema jin hayaniya take kamar anayi a cikin kanta,bayan tafarka tace gaba da jin hayaniya jikinta babu kwari ta bude kofa,sai tayi tozali da bura ubar da ake cikin gidan wanda Ommar ya gagara rabawa yama rasa yanda zaiyi,da saure ta sauku ta nufi inda suke tana "lafiya Meena dan Allah ki daina"

Deji da tun sanda taga ana suburbudar Munayya ta shige kuryar daki bata fito ba sai yanzo da taji ana Ameenatu,da gudu ta dinga tsallakematakalar binan,ta iso inda ake yakin badar,ankasa kwatar Munnera daga hannun Ameenatu saboda tace sai ta tuge gashin kanta gaba daya,sannan zata kyaleta.

Da karfin tsiya ta danki karin gashin da tayi ta dinga fizga, kururuwa Munnera take, wannan kururuwa da take shi yayi sandiyyar tashin Ali daga bacci,da saure ya fito daga dakin,abinda ke faruwa yake kallo hannu ya nade bisa kirjisa ya zuba masu ido,wani mugun kallo Ommar ya jefa mashi yace"kai mata magana mana,tak'i sauraran kuwa please"

Cikin dakakkiyar murya yace"Meena kyaleta haka"

Sai da ta kaima bakinta nushi sannan ta daga ta tana huce amman duk da haka jikinta kyarma yake ji take kamar ta kara kai mata chafka,rungumeta Ommar yayi yana shafa bayanta yana bubbugawa,cikin izza Ali ya taku kusa da Munnera yace"daman na fada maki bazaki bargidan nan ba har sai na illata ke,kinga kuwa ku a haka aka barki an maki illa,tunda antuge maki gashi guda biyar, ba tamutunci ba"

Ommar yace"ku barta ta tafi mana tunda ai kun kuya mata hankali"

"ta dai kuya mata bakin yake,ni yanzo zanyi nawa"

Azeema ya kalla yace"inda reza ina so,right known"

"babu Ya Ali, please mana"

"akwai saman mirron dakina kawo man yanzo"

Tasan babu gaddama haka taje ta dauku rezar ta kawo mashi.

Ommar yace"wai kai wani irin dan iska ne ,anci ka kyale yarinyar mutane ta tafi amman ka kiya"

Tureshi Mena tayi daga rikon da yayi mata tace"a kyaleta taci bulus, kalle kaina yanda tasa aka mana aski nida Khadeja"

Da sauri taje ta cizge dankwalin kan Deji tace"kagani,saboda haka ka bari ya daukar mana fansa ne kanwar shice, ita kuma matarshi ce,kai kuwa abokin shine,saboda haka wallahi sai an mata askin itama"

Ran Ommar ya baci da maganganun da take fada,daman yana tsoran fushinta tana da fushi kuma bata da control idan ranta ya baci,amman kuma baikama ta fada mashi wanann maganar ba,ranshi bace shima yace"ku kashe ta mana, matsalarku ce, tunda kunfi kuwa iya jin zafi"

Ya kada kanshi yayi tafiyarshi,ranshi a masifar bace,da maganganun da Ameenatu tayi mashi na rashin fahimta.

Kwal a kwabu Ameenatu tayi ma Munnera bayan ta lafta mata wata katuwar yanka a saman kai,kuma duk akan umarnin da Ali ya bata ne,sannan ta kara da nata,ta dadi tana tanajin gashinta saboda Ommar dinta yana san mace mai gashi,tasa an aski mata shi bata san ranar da zai kara fituwa ba.

*_SHAFIN MASOYA DEJI DA ALI_*

Yau itace rana ta farko da zata fara gwada sa'arta akan Ali,a gurguje ta shiga kicin ta hada mashi tuwan shinkafa miyar kubewa danya tasha nama zuku zuku,ta jere bisa daining table, sannan ta kara kumawa kicin ta hada mashi kunun aya mai dadi wanda yaji kayan kamshi da madara da dabino,ta maida cikin friage,da uku uku take hayewa binan sauri take taje ta tsala wanka,kalolin man da Ameenatu ta zabamata take amfani dasu ta dinga shafa ma jikinta,riga da skart din hollan blue ta saka gaba daya jikinta ya dame,dukiya fulaninta ta fito,das a rigar mazaunanta sun zauna das a skrt din,gaban madobi ta kuma da dan juya ,sannan ta dan gwada yanda zata dinga aika mashi da kallan kauna,sannan ta danyi gaba ta dawo,sannan ta juya wata yar kara ta sake "woooo yaro da kudi abokin tafiyar manya zaka zo hannu zaka biya bashin duk abinda ka aikata"

Wayarta ta dauku ta dan kashe photo guda biyar ta turama Meena ta whatapp "kinga wankan yau,sai na gasa yayanki a ovan dina"

Ta rufe data ta wullar da wayar saman gado,sannan ta kuma gaban madubi tana kara lailayi fuskarta da kayan kwaliya.

Sheguwarshi falon kinan da wata irin gajiya da yunwa,da kyar ya iya tashi ya shiga ya watsa ruwa ya saka kaya masu saukin nauyi ya fito ya zauna saman daining table,kai ya dafe da yana da gata da yaci abinda ranshi ke so,to sai dai peter bai iya kumai ba sai dafa kayan turanci,shi kuma yana san tuwo da sauran dangin kayan hatse,kulolin ya buda sai yayi arba da abinda zuciyarshi ke so,saving kanshi yafara.

Ta jima da jin shigowarshi amman ta tsaya lalata lokaci wajan feshi jikinta da kalolin OUD din turarukan da take amfani dasu bayan ta tashi daga Deji ta kuma Khadeja,ta kalmi ta dauku mai tsinin gaski,ta saka ma kyarkyawar kafarta,sannan ta kara juyawa a saman madubi "yes"tace sanna ta fito das das das..... Din da takalmanta ki bada amo shi yaja hankalin Ali wajan kallan abinda ke faruwa,kallan cikin ido suke ma juna sosai Deji ta tsunduma idanuwanta cikin na Ali,sakwanni take aika mashi masu wuyar dauka a wajanshi,duk jarumtarshi naganin bai mata kallan kurilla ba, amman ya kasa dauke idan shi daga nata,cigaba da saukuwa take gaba daya jikinta kadashi take,ku ina tsalle yake,har ta iso tsakiyar falon,cikin sanyin murya da kissa tace"barka da dawo wa Ya Ali"

Cikin karfin hali ya kauda kai ba tare da ya tanka ta ba ya cigaba da tsakorar abincin,kafa daya ta dura saman daya sannan ta fuskanci shi sosai ta kuma kafa mashi idanuwa,zuciyarshi ta matsa mashida sankara kallan halittar da ke barazanar tarwatsa lagon shi,karaf suka hada idanuwa luu.. Tayi da idanuwanta,kwarewa yayi ya fara tari da sauri ta nufi inda yake,ta dinga bubbuga bayanshi sannan ta bashi ruwa ya amsa ya sha,sai da ya dawo dai dai daga shi har ita suka ankara da hannunta dake bisan bayanshi,da sauri ta janye sannan ta dan rankwafu har sunajin hucen juna,turaranta da nashi suka hadu suka bada wani irin kamshi mai saukar da kasala,gaba daya kirjinta ya bayyana abu kalilan ne bai ida fituwa ba,baki ya lashi,yakara kai masu chafka ta hanyar kallo,jikinshi ne ya fara rawa,cikin muryar kissa da wani yanayi na wahala tace"bari in zuba maka kunun ayar"

Kanshi ya dauki daga kallan abinda ke barazanar zidda mashi aji,ya dauki spon da niyyar kara diban tuwan amman abin ya gagara saboda kumai ya kwanci mashi,tsaki yayi sannan yayi wurgi da spon din ya tashi ya wuce daki,dariya Deji tayi tace"zaka sani ne,yau duk masifarka baka taba ni ba na dauka zan sha maruka"

Daki ya kuma ya zauna saman kujera ya dafi kai yana tunanin wace halittace cikin gidanshi ke barazanar tarwatsa mashi duniyar jin dadin shi,wacece ita? Kuma daga ina take?mai take gidanshi?kuma wacece?oho ita ta sani.

Wayarshi ce tayi kara daga daya bangaran akace"kana gida ne?"

"eh,daman ina san ganinka mutumina"

"da kake san ganina mai zan maka?"

Dariya ya saka yace"sai kazo zaka ga abinda zaka man"

Tsaki Ommar yayi ya kashi waya.

"nasan bairasa wani bayani akan wannan aljanar yarinyar ta gidanshi ba,tuna wa yayi da tunda ya dawo basu kara haduwa da Azeema ba,yasan kuma bai kyauta ba kudan cikin jikinta ya kamata ace yadan raga mata inda hali ma ya fara kuya ma kanshi sakewa da ita,tashi yayi ya haura saman ya nufi dakinta noking yayi daga ciki tace"waye?"

"malama bude dalla"

Da sauri ta dauki hijabi ta dura bisa wata yar mitsilar rigar da ta saka saboda zafin daya addabeta, gashi kuma tasha yaji sosai,zafi ya tasu mata,bude kufar tayi,rabata yayi ya wuce, daya daga cikin kujeron dakin ya nema Ya zauna,bakin gado ta zauna,tace"ya Ali barka da yamma"

"kima haka,ya jikin naki?"

"inajin sauki sosai ma"

"yanzo zaki iya zagaye gidan nan da gudu?"

"zan iya, saboda yanzo inajin karfi a jiki na"

"ah to yayi,ya zan gane kina jin karfi a jikinki?"

"idan kaci inyi gudun zan iya"

"akwai abinda yafi gudu kara lafiya ma,ku a kuya maki shi ne?"

"eh ka kuya man"

Damarda ta samu Ali na duguwar fira da ita shi ya bata damar shagwabe mai fuska,kumai na jikinta ya cuku na shanunta sunyi wani tsaye bisa hijabi,ga bakinta yayi wani jaja,rabanshi da mace tun artabunsu da Munayya,wannan kuma babu wani armashi sai wahala tunda babu natsuwa,daga inda yake ya tashi ya isa bakin gadan ya daga hijabin ya cireshi,tsammmmmmm ya ji tsigar jikinshi ta mutsa,sosai yake muradin mace a wannan gabar,zama yayi kusa da ita har jikinshi na gogar nata yace"kinyi kiba kumai naki ya cuku,wai duk cikin ne haka?"

Hannunshi ta dan guce sannan ta yayemu hijabin ta tana kare kirjinta,tace"ina jin mafa kumburi nake,yau da kyar na tashi ga zazzabi,dan ma nasha magani"

Fuska ya tsoke yace"bana san gaddama,sannan kuma bana san karya,yanzu kika gama man gaddama dan na cire hijabinki, haka kuma kinman karya kinci baki lafiya bayan kuma kinci kina jin karfi jikinki"

"kayi hakuri,na bari"

"bawai hakurin ba, bana san gaddama da karya da munafunci dan nasan mata kunkwari a wannan sigar"

Jikinshi ya jawota yace"wadan nan abubuwan sunyi girma kamar balo"shafa su yayi sannan ya matsa,kara ta saki tace"akwai zafi wallahi"

Kunnanta ya lalubu ya rada mata"anya ba raguwa bace ke kuwa?"

"akwai zafi ne Ya Ali"

"ki natso bansan shirme,kuma wallahi kada kiyi man kuka"

Kai ta gyada tana maida kukan da ya tahu mata,saboda a tunanin ta za'a kara maimaita ta ranar farko,bakinshi ya hada da nata,sosai yake kaimata Sakunne ta ku wace gaba,bayan ya jegata ta iyakar iyawarshi,sannan ya lalubu kunnanta yace"kin shirya?"

Kai ta gyada tace"Amman a hankali za'ayi"

"babu zafi kamar wancan,amman fa sai kin jure dan taurin rai ne dani, ba lallai in iya kammalawa kusa ba,be strong"

Kai ta daga,sarrafata ya dinga yi yanda yakesu ta dauka abin zai zuda tangarda amman sai ta samu akasin haka,babu laifi ta dinga maida mashi martani gwargwadan iyawarta,wata duniya suka fada mai ciki da nishadi da annashuwa,bayan kumai ya kammala ya jawota ya durata bisa kirjinshi yace"kin yi kukari na dauka raguwa ce ai"

Kara narkiwa tayi saman kirjinshi sannan tace"ai baka kulani sai in kana da bukata,sannan kaki duguwar magana dani"

Kamar bazai magana ba sai kuma yace"kin san dai ai duk kanku ba zabina bane,amman zanyi kukarin ganin na kwatanta adalci,kuma kulaki ya danganta daga yanda zaki ban kulawa,ki sani ina da yawan bukata,ban kuma san in nuna neki da bukata ni daya,ina san nema a dinga nema na"

Comments

Popular posts from this blog

Matar Dr. Saiyadee Pg.27~28

Matar Dr. Saiyadee Pg.25~26

Matar Dr. Saiyadee Pg.19~20