Matar Dr. Saiyadee Pg.27~28
Mhiss~B~hal
27
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
[P~M ~L]
Dedicated
2 Maman Hanan deary Allahu yabar kauna tnx for being in support deary, Allah
yaraya manah Baby Hanan musha biki
Kwanciya yayi tah abayan tah ya rungume tah kanshi ya zura tah wuyan tah ya k’ank’ame tah bece komai bah sai shak’ar k’amshin tah dayake yi kuka take sosai, har cikin ranshi yaji abin na sukan sah sabida kukan datake, “Ummunah pls” yace, muryan shi chan k’asan mak’oshi, ture shi take dah sauran k’arfin tah amman ina takasa drip d’in taduba taga ai yama k’are hakan yasa tah cire shi ahannu tah dan tasamu daman ture shi dakyau, kallon tah yake dah idanun sa dah sukayi jaa sosai, Ummunah yace kafin ya manna tah ak’irjin sah dah k’arfi duk k’ok’arin tah takasa tashi tureshi take amman ina k’arfin tah bekai bah, rapping d’inta yayi dah hannun shi hiding her in his chest kamar baby, fuskan tah ya d’ago yanah kalo sam tah kauda kai tak’i bari su had’a ido, manna tah yakuma yi ak’irjin sah kamar baby kafin yace, “Ummunah meya sameki kikamin irin wannan mumunar text d’in haka, kinsan bansan yanda nazo gida bah daa kin bari abu yasame ni fah, kinsan yanda kika d’aga min hankali kuwa har yanzu nakasa nutsuwa, waye yayi treating d’inki namiji neh? shuru batace komai bah d’ago tah yayi daga k’irjin sah yarik’e kafad’an tah yace, namiji neh yata’ba minke? shine yata’ba min hannun ki wajan saka drip? Kallon shi tayi angrily tace aiba drip kad’ai bah harda allura ma yayi min a inda kakemin kaima, hannayen shi dake kan Kafad’ar sah taji suna wani rawa jijiyoyin kanshi duk sun mik’e meh kika ce Ummunah yafad’a muryan shi bata fita, maimaita masah tah soma yi kafin tah k’arasa ya manne tah ajikin shi yace, ” Ummunah karki k’arasa min idan bakyasan zuciya tah tafashe, hawaye taji yayi dropping abayan tah tasan bah makawa hawayen saneh batasan sanda tah rungume shi bah, wani kishi yakeji kamar yamutu zuciyar sah tayi bak’i, Ummunah yanzu kin kyauta min kenan kinmin adalci?, haba Ummunah babu mata dazasu iya miki allura sai namiji, kaima kah kyauta tafad’a tanah bugun bayan sah nifah Abusaiyeed? idan namutu fah kasan halin danah shiga neh toh indan namijin nefah yake nan yabarni nah mutu, matan mutane nawa keke yiwa allura Abusaiyeed kai barinsu kake su mutu baka basu taimakon gaggawa, shikenan kanka kakeso kishi nah kake kawai lafiya tah fah? nidai banasan gidan kah mutuwa zanyi abanza tanah kaiwa nan tah tashi zatah fita tabar masa d’akin jawota yayi tafad’a kan gado bakin tah yakama yanah sha azazzauce batada k’arfin hanasa shiyasa tayi still zanin jikinta ya kunce yayi wurgi dashi yafara shafan tah tun daga K’asa har sama numfashi kawai yake saukewa gabad’aya yahana tah sakewa kuka tafara masah sabida yanda takejin jikin tah duk babu k’arfi, hankalin shi yad’an tattaro sannan yace, “Ummunah kukan meh kikeyi bafa zan barki bah”, nika tashi Abusaiyeed banjin dad’i, bakin tah yakuma kama wa yana sha kamar wanda ya shekara baici abinci bah, hannu ya zira tah k’ark’ashin rigar tah yanah shafa cibiyan tah, hannun shi tah rik’e tanah girgiza masa kai sabida yak’i sakin bakin natah, kwanciya yayi yad’ago tah yadawo dah itah saman shi kallan cikin idonta yake ita kuma tarufe natah, Ummunah bazaki yafe min bah koh? Dan Allah kiyafe ni, wlh yau neh aiki yamin yauwa kuma wlh bansan bakya jin dad’i bah, Ummunah kaf duniya fah kema kinsan babu abinda nake kauna kamar ke, kiyi hak’uri abisa rashin sani hakan tafaru kinji Dan Allah Ummunah kiyafe ni Dan Allah bakin su ya kuma had’ewa yanah hawaye itama tanayi saidah yayi kissing d’inta sosai yasaki bakin natah ahankali yace Ummunah jikin ki akwai zafi sosai, menene koh har yanzu zazza’bin neh, kallon shi take wani sabon kaunar shi yanah d’auwainiyya dah itah, kaci abinci Abusaiyeed?, A’a banci bah nayi breakfast dai @ office karki damu banajin yunwa, kefa kinci? eh banah kira kah bah sanda nakeci mah katuna, kai Ummunah kina nufin tun abincin dake cikin ki kenan? Haba Ummunah baki kyauta bah tun safe Ummunah, d’aga ni toh naje nasamo miki abinda zaki ci! Next Episode @ Pg.28 Happy Reading 2u all Fans

Mhiss B~hal Ce
Mhiss~B~hal
28
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
[P~M ~L]
Dedicated
2 Maman Mannal deary Nagode dah kauna fah, nagaishe ki kyauta babu kud’i Allah
yaraya Mannal yakuma raba lafiya sannu dah k’ok’ari dear nah
Mik’e wa yakesan yi amman tah danne sah tafara kissing d’inshi with all that she’s got, mamaki neh yacika shi sabida batajin dad’i kuma yayi matah laifi babbah tabbas Ummulkhair bamai rik’o bace, Masha Allah haka akesan MUTUM musanman mah MACE, rik’e tah yayi sosai giving her more access harshen sah tah lalubo tanah suckling on to, babu abinda yake yawo azuciyoyin su sai so dah kauna junan su ji yake kamar ya dauke tah ya maida tah cikin zuciyar sah itah kuma ji take kamar tah maida shi cikin cikin tah, ahankali yaraba bakin su, kallan shi tayi takuma had’e bakin nasu tah nasha kamar bazata sake bah chakulkuli yamata hakan yasah tasake shi tanah dariya sosai, Ummunah bakya son kici abinci koh shiyasa kike tah shan baki nah sabida kada natashi koh? Uhm ai yafi dad’i zan k’oshi dashi, kumatun tah yaja yayi kissing d’inta akan hanci, yace baran naje koh Ummunah cikin nawa yayi flat dah yauwa babu abinci aciki yafad’a yanah shafa cikin tah, cikin mota yaje yaga shawarma dah kilishi wanda ya kar’ba a eatery tun bayan sallan Isha daukowa yayi ya shigar masu dashi ya nufi d’akin tah, yanah zuwa ya tarar dah itah atsaye ajikin window tanah duban stars tah baya ya rungume tah yace “Ummunah cikin nawa babu komai acikin tah kizo kisaka mashi abinci Dan Allah, kinga har shabiyu yakusa fah”, goga kanshi yake tayi awuyan tah yana lasan wuyan tah yanah shak’ar k’amshin jikin tah, dariya tayi tace, “meh kake min Abusaiyeed”, so dah kauna ya amsa atak’aice, shafar kan shi take yi kafin tah juyo tashige k’irjin shi k’amshi take shak’a tace, “Abusaiyeed?, yace “Na’am wifey” yau bana san k’amshin jikin kah yana min irin nah Asibiti toh shikenan Ummunah zanyi wanka nah chanza kaya nasaka turaren dakike so kinji, uhm naji Abusaiyeed kayi hak’uri sabida period d’inah neh idan inayi bakomai nakeso bah, bakomai sweetheart yauban saka lab wears d’inah baneh shiyasa I perfectly understand ur condition kinji Mylove, batace komai bah sai bakin shi dah tafara sha kuma, gate sukaji ana knocking shine tah saki bakin shi, Ummunah keda bakin nandai yau sai Allah, naje naduba gate koh, A’a tace tareda girgiza kai tace idan ‘barayi nefah Abusaiyeed kaga fah dare yayi shabiyu yakusa tafad’a ido rau~rau cike dah tsoro kamar tayi kuka, dariya yayi yajata jikin sah yace “bah ‘barayi baneh Ummunah sarkin tsoro kin manta profession d’inah neh?, ur hubby is a doctor maybe wasu neh suke buk’atar help amman zan basu hak’uri nace suje nearby clinic cause my oxygen is also sick 2day kumatun tah yaja yace, “baby lemme check we’re keeping them waiting”, uhm kawai tace still very scared, yafice yanah zuwa yabud’e yaga dah alamun mata dah miji neh agate matar ce tace sannu Sir. yayinda mijin tah ya mik’awa Abusaiyeed hannu sukayi musabaha, how may I help pls? ya tambaye su with the best niceness in him, actually matata is a Midwife so d’azu matar gidan nan batada lafiya tazo duba tah tayi treating d’inta shine tace, zata dawo toh unfortunately sanda tadawo tah duba tah bata samu shiga bah sabida tayi knocking shuru shine takoma gida yanzu muke kwance and I was asking ya jikin patient d’inta and she was like aina buga k’ofa ba’a bud’e minba so I came back, shine nace mata sam bah ayin haka tah tashi muje nah rakata muji koh lafiya tunda condition dah tasamu lady d’in d’azu was very bad, hannu Saiyadee yakuma mik’a masa cikin tsananin farin ciki suka k’ara gaisawa, pls ku shigo binshi sukayi abaya yayi leading d’insu to main parlour sannan yace bara nakira tah, yanah shiga ciki yatarar Ummulkhair tah shiga wanka komawa yayi yabasu ruwa dah Lemu sannan suka kuma gaisawa kafin yace bara naduba tah, yanah shiga yatarar dah itah tafito tanah goge jikin tah rungume tah yayi murna fal yakashe shi namiji beh ta’ba masa jikin matar sah bah! Hmmm Nawa ooo Abusaiyeed sarkin kishi Abeg Mu had’u Next @ page 29 fans.

Comments
Post a Comment