MATAR DR. SAIYADEE Pg.3~4
NoVel WriTter Mhiss~B~hal 3 Matar DR. Saiyadee (Love&Pain Story Based On Reality) PURE MOMENT OF LIFE WRITERS [P~M ~L] http://www.mhissbhal.WordPress.com Dedicated 2 Nakundu& Zeesarkie Murmushi tayi, sannan tace “Affan sai yanzu sarkin yawo bayan tun d’azu nake jiran ka mushirya dinner tare amman harna gama baka dawoba, kai sis daga cewa kawo kud’i muraba shine nacanza topic d’in koh, A’a wallahi Saiyadee neh zaizo fah shine nake murna bah wani abin bah, lallai Sis bah k’arramin so kike masah bah aini kud’i kadai zan iyawa wannan draman naki, lilbro kenan Saiyadee yafiye min duk wani jindad’in Rayuwa kawai abinda nakeso dakai kayi manah Addu’a Allah ya Albarkaci gidan auren mu sabida shine wanda nakeso mu zauna tare har k’arahen Rayuwa tah saidai kuma yanayin aikin sah ka iya canza manah tsari gaskia hakan yanah bani tsoro sosai, Sis karkiji komai ai dazaran kunyi aure zaiyi dropping aiki d’...