MATAR DR. SAIYADEE Pg.3~4
NoVel WriTter
Mhiss~B~hal
3
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
3
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
[P~M ~L]
Dedicated 2 Nakundu& Zeesarkie
Murmushi tayi, sannan tace “Affan sai yanzu sarkin yawo bayan tun d’azu nake jiran ka mushirya dinner tare amman harna gama baka dawoba, kai sis daga cewa kawo kud’i muraba shine nacanza topic d’in koh, A’a wallahi Saiyadee neh zaizo fah shine nake murna bah wani abin bah, lallai Sis bah k’arramin so kike masah bah aini kud’i kadai zan iyawa wannan draman naki, lilbro kenan Saiyadee yafiye min duk wani jindad’in Rayuwa kawai abinda nakeso dakai kayi manah Addu’a Allah ya Albarkaci gidan auren mu sabida shine wanda nakeso mu zauna tare har k’arahen Rayuwa tah saidai kuma yanayin aikin sah ka iya canza manah tsari gaskia hakan yanah bani tsoro sosai, Sis karkiji komai ai dazaran kunyi aure zaiyi dropping aiki d’aya for your sake, toh Ameen lilbro tace kawai tashige ciki tanah murmushi sosai, wanka tashiga tanah fitowa taje gaban mirror tah shafe jikinta dah mai showerCap d’inta tacire tah taje gashinta tasa mai tah kwashe dah ribbons, doguwar rigar flay nah atampha lemon mai ratsin pink ajiki tah tashi tadauko acikin wardrobe d’intah tasaka sannan tah d’auki d’ankwalin tah tazauna tah tsara d’auri akanta babu wani make up datayi haka tabar fuskanta plain amman tayi kyau sosai tunda daman mai kyaun Ce kuma gashi atamphan ya haska tah sosai, shimfid’a tamusu a corridor nah Sitting room sannan takoma tayi zaman jiranshi aciki, kiran shine yashigo wayarta dasauri tah d’aga tasaka akunne,

hello Ummunah yace in a serious tone
Uhm kawai tace tayi shuru dan tanah
tsoron kar yace matah bazai samu daman zuwa bah,
Ummunah bakya jina neh?
inajinka tafad’a cike dah tsoro,
Ummunah aiki yayi min yauwa bazan
samu daman shigowa bah,
tuni hawaye yacika idontah taf, takasa
magana
Ummunah kinyi shuru bakice komai
bah?
tasan yanzu kam bazata iya amsa
shiba sabida hawayen datake tah k’ok’arin dannewa ya gangaro hakan yasah tah
yanke wayar kawai,
sai asannan tagode wa Allah daba
tayi applying makeup bah sabida hakan yabata daman kuka sosai,
Wayarta taji yanah ringing kamar
bazata d’ago bah saikuma tah d’ago ganin wanda yake kira yasah tah kauda kanta
tacigaba dah kukan tah wata zuciyar sai cemata take k’ilama wajan watah yake
zuwa sai shuka ki yake kamar gyad’a idan bahaka bah duk aikin mutum ace baya
zuwa wajan wacce zai aura akai akai, toh dutse neh shi bayajin yanason ganinki
neh koyaya? haka tah dinga tunani haryayi matah 3missed calls, Affan neh yayi
knocking k’ofar tah saurin goge fuskarta tayi asanyaye dan tasan wanda ke
knocking, shigo tace kamar wata mara lafiya, shiga yayi yace Sis keda kike tah
jiran yayanmu tun d’azu kuma shine yanzu zaki barshi awaje batare dah kinfita
kinsame shiba,
waro ido tayi alamun batah fahimce
shiba, kallon tah yakuma yi sannan yace pls ki tashi yace dan Allah kifito,
sabbin hawaye neh yasoma gangaro
matah itah tah rasa nah farin ciki neh kona bak’in ciki, cike dah tashin
hankali yasoma tambayar tah meke damunta kasa bashi amsa tayi sai speed d’in
tears d’inta daya k’aru ficewa yayi yawuce d’akin Mummyn su direct bayan yayi
sallama yake matah bayanin abinda yafaru, aituni Mummy tah tashi hankalin tah
tashe tawuce d’akin Ummulkhair tanah shiga tasoma tambayar tah cikin rud’ani,
dasauri Ummulkhair tasoma goge hawayen tah tana cewa Mummy bakomai fah, kallon
k’aninta tayi sannan tace kaikuma wayace kaje kawani kira Mummy, itadai Mummy
sai rakata take dah ido cike dah damuwa tace dan Allah kifad’a min Ummu meke
sakaki kuka? karki ‘boyemin komai bakida wacce tafini, wani sabbin hawaye neh
yake forming idonta tah d’ago kai tah kalli Mummy natah tace Mummy bashine bah
bayan nagama shiryawa yace wai aiki yayi masah yauwa bazai samu zuwaba kuma
ashe haryazo tah k’arashe maganar tanah goge hawayen tah dabayan hannu, Mummy
taso taji haushi amman kuma saitaji tausayin tah kasancewar batada hayaniya
kuma batah taba kawo wani gida tace shi takeso bah bayan Abubakar hassali ma
batah kula samari tasan aiki yanah hana Abubakar shigowa yanda yakamata,
shiyasa takan tausayawa ertatah sabida taga alamun cewa Auren su dah Abubakar
babu fashi saidai wani ikon Allah, itadai kawai fatan tah kada Ummulkhair
tacutu agidan Dr.Abubakar ajiyar zuciya tayi sannan tace nidai khairat kink’i
kigirma yanzu akan hakan kike kuka saikace yarinya maza tashi bansan iskanci
kije bawan Allah najiran ki awaje, tashi tayi sannan tace, “toh Mummy sainadawo
tafice abunta, zaune tasame shi kan shifid’ar yanah wasa dah mukullin mota
hankalin shi duk atashe, yanah ganinta yayi saurin mik’ewa idon tah yagani
alamun tayi kuka bai iya cewa komai bah sai
“Ummunah…..Ummunah,
basar dashi tayi taraba tah gefen
shi tazauna tah d’ayan side d’in, zama yayi jiki asanyaye yace Ummunah d’azu
munah waya kika yanke wayar kuma inatah kiranki bakya picking wani abun akayi
neh, shuru kakeji tak’i kula shi hakan yasah ya dinga batah hak’uri yanah
fad’in shifa wasa yake matah wallahi dan yanah k’ofar gida sanda yakira tah,
fashe masah dah kuka tayi kawai hankalinsa bah k’arramin tashi yayi bah
daidainan Affan yafito masah dah drinks tuni yamik’e yanah fad’awa Affan yataya
shi bawa Ummunsah hak’uri shi baisan abinda yayi matah bah tak’i kula shi, kasa
cewa komai Affan yayi tray d’in hannun shi ya ajiye sannan yayi ajiyar zuciya!
Yace sis kiyi hak’uri anan cikin haka Daddyn su yadawo!
Mhiss B~hal Ce
NoVelWriTter
Mhiss~B~hal
4
Matar DR. Saiyadee
4
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On
Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
[P~M ~L]
http://www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 Ol members of (P~M~L) Pure Moment Of Life Writers
K’asa Affan yayi yace “ina yini Daddy sannu dah zuwa, tuni shima Dr. yayi k’asa yagaishe sah cike dah ladabi, amsasu yayi atare yanah fara’a sosai, Dr masha Allah yau kaine agidan namu toh nayi shigowar sa’a kenan dan daman Inasan ganin kah muje daga ciki koh, murmushin yak’e Dr.Saiyadee yakeyi kawai dan gabad’aya hankalin sah yanakan Ummulkhair, biye suke dah Daddy abaya harzasu wuce Daddy yaji ance “Daddy sannu dah zuwa ya aiki Allah ya taimaka, zuciyan shi fari tas ya amsa dan yasan it’s no any other person than his princess, kuka kikayi princess, A’a tah amsa kanta ak’asa murmushi Daddy yayi yawuce ciki dan yasan bazai wuci itada Dr. d’intah bah, bayan sun shiga neh Daddy yake tambayar su Affan akan sunci abinci inda yace masah A’a tukunnan dai, hakan yasah yace Affan yamik’a masu warmers d’in dah plates, batare dah batah lokaci bah ya kawo komai kan center rug Daddy yace yayi serving d’insu tare aikuwa hakan akayi tare sukaci abinci su ukun, saidai har lokacin Dr.Saiyadee ci kawai yake amman hankalin sah yanakan Ummunsah, dukda hakan baihana shi jin dad’i abincin bah danshi baima taba tunanin iya girkin tah yakai hakan bah, bawani cin abincin yayiba yace yak’oshi gefe yaja yazauna yana jiransu su kammala, bayan sun gama Affan yatashi ya k’imsa waje sai asannan Daddy suka kuma gaisawa dah Dr. sosai, shuru neh yabiyo baya kafin daga bisani Daddy yace daman bakomai baneh akan zancen Ummulkhair neh lokaci yana k’urewa kaga itah kadaice ‘ya mace dah Allah yabamu toh kuma tasamu karatu nah boko dah addini yanda akeso ni ina ganin yakamata ace yanzu tanah gidan mijin tah tunda yanzu babu makarantar datake zuwa saidai idan tanah sha’awan yin masters nangaba kuma mijin tah yabarta toh saitayi, danni gaskia kozatayi masters bazan bari tayi yanzu bah saidai agidan mijin tah tunda Allah yasa tagama komai cikin k’ank’anin shekaru 20 toh nafisan tayi auren tah tun tanada sauran k’uruciyar tah shine nace bara nah tuntu’be kah naji yaya abin yake daga gareka,

Saiyadee bah k’arramin jindad’in
maganar yayi bah aranshi shima yanasan d’auko zancen amman kunya tahana shi,
kanshi ak’asa yace Daddy nah k’arasa gidanah dake zooroad jibi idan Allah ya
yarda za ayi painting koh inah daganan kuma an kammala komai, murmushi Daddy
yayi dan yasan hakan yana nufin ashirye yake neh, toh shikenan Allah ya
sanya alkhairi banasan komai yawuce cikin wata d’aya munriga munyi magana dah
mahaifiyar tah kuma yanzu zankuma sanar dah itah yanda mukayi dah kai, Dan
Allah sai afara shirye~shirye akuma sanar dah manya sai azauna akai, Allah
yak’ara rufa manah asiri bakid’aya Nagode sosai, toh Daddy nagode sosai yace
cike dah murna harzai tashi Daddy yace, “meh akayiwa ‘yar tawane naga tanah
kuka”, murmushi yayi yace Daddy bakomai yarinta neh irin nah Ummulkhair, toh
shikenan Allah yayi muku Albarka Allahu yasah ayi asa’a, Ameen yace yayiwa Daddy
godiya sosai kana yabar parlour, yanah fita yatarar dah itah dah Affan sai hira
suke tanata kyalkyale dariya kamar bah itah tayi kuka d’azun bah, Affan yanah
ganin shi yace aw yayanmu har kafito, sannu Bismillah tashi yayi yabasu waje,
zama yayi yanata kallon tah kunya Ce takama tah tarufe fuskar tah dasauri tanah
dariya, murmushi yayi yace Ummunah yau rowar dariyan kikemin kuma, kinsan yanda
nakesan ganin fuskan nan taki d’auke dah dariya kuwa Dan Allah kibud’e fuskar
ki nagani koh zand’an ji sauki araina kinji Ummunah, A’a nak’i d’in nima saina
rama kaiba sarkin saka mutum kuka bah, tafad’a tanah murgud’a masah baki tareda
kauda kanta, dariya yasoma yi hakan yasah tajuyo dah kanta tazuba masah ido,
menene kike kallo nah kuma, kema aisaiki daina kallo nah babu ruwan wani
dawani, dariya tayi tace Allah Abusaiyeed murmushin kah koh dariya nakesan gani
kawai yanah sakamin wani farin ciki dajin dad’i neh, Chab aikuwa bazaki gani
bah! baya yajuya matah waishi sam bazata ga fuskan shiba balle murmushi,
tuni takoma kallar tausayi tayi shuru sannan tace toh yi hak’uri nadaina,
juyowa yayi, sannan tah kalleshi tace, toh bakaine bah kawani cemin bazaka samu
zuwa ba bayan kazo kasa naci kuka na’bata kwalliya nah tayi magana idon tah
harya soma kawo ruwa, toh yi hak’uri Ummunah Dan Allah kada kimin kuka wlh
bansan hawayen ki koh kad’an yazuba ki tausaya min kimin rai, gogewa tayi
sannan tayi murmushi tace, toh nadaina sannu dah zuwa ya hanya, amsawa yayi
cike dah kauna, drink tadauka zatah bud’e tazuba masah a tumbler yahana tah wai
yaci abinci, Ummunah daman haka kika iya miya, kin iya girki fah, murmushi tayi
tace nagode Abusaiyeed, kodai funkaso kawai kika iyane naga kin kasa magana,
dariya tayi tace eh manah shi kad’ai nah iya sai dafa ruwan zafi, Allah Ummunah
toh shikkenan hakan nakesan abina koh babu abinda tah iya, kallon shi tayi
tasaki dariya tah kauda kai wai itah kunya,
Amaryatah taji yace anutse dah
murmushin sah, dasauri tad’ago kai tanah kallon shi tareda mamakin sunan daya
kiratah dashi, shuru tayi hakan yasah yayi murmushi yafad’a matah komai yanda
sukayi dah Daddy, wani kunyan kowama taji tanaji barima dayayi matah zancen
Lefen tah
kai nidai ahaka nabaro su suna
zancen lefe nayi gaba dan naga abin nasu bamai k’arewa baneh daga baya maji
shawarar su akan lefen! Ahanya tah nazuwa parlour wajan su Mummy dah Daddy
danjin abinda suke tattaunawa nahango Miss biey cholli tanah yiwa su Ummulkhair
la’be oh Allah yashirye ki zeesarkie takoya matah halin la’be kuma kuyi ku kawo
naku Doctors d’in namuku auren nan nahuta kawai!
Mhiss B~hal Ce

Comments
Post a Comment