Matar Dr. Saiyadee Pg.19~20


Mhiss~B~hal
19
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
               [P~M ~L]
Dedicated 2 Sweetheart Maryam Mahmud Sky(Mama Sky), Insha Allah the Sky will  4rever be ur limit, tnx deary for being a great supporter ANATARE OneLove Maryama
      Kasa tashi tayi tashiga wanka kwanciya tayi still hoping zai kirata yanda yafad’a, saidai kash har 10pm tanah kwance tanah jiran kiran shi shuru bai kira bah, babu abinda takeyi sai karanta messages dasuke exchanging tun kafin suyi aure har tagama karanta su kaf, bai kiraba bini bini taduba phone d’inta babu call from him, disappointedly tah tashi tashiga bathroom tayi wankan tah bayan tagama koh shirya wa batayi bah tawuce kitchen fresh bunch of plantains tad’auko tah fara ferewa amman gaba d’aya hankalin tah yanah wajan mijin tah Addu’a take kawai yadawo jitake kamar zatah mutu idan bata ganshi bah, tanah wannan tunanin neh tah yanke dah sharp knife dake hannun tah, Aouchh tayi groaning in pain, jini neh yasoma rushing daga yatsan tah, d’auraye hannun tayi amman jinin bai tsaya bah hakan yasah tayi applying vaseline tadaura wool akai tacigaba dah aikin tah, wajan soya plantain d’inma saida tah k’one kasan cewar towel neh ajikin tah mai ya tasar matah ahannu daga sama har kuka saidah tayi amman hakan bai hanata soya mashi kwan bah, bayan haka takuma daura masah tea komai tahad’a tah ajiye a parlour kan dinning tawuce d’aki tanah maijin rad’ad’in ciwukan tah sosai, waya tah d’auka tah kira Mummyn tah bah k’arramin dad’i dah nutsuwa tasamu bah murna take sosai gaisawa sukayi dah Maman natah inda Mummy take tambaya ina Saiyadee, shuru tayi babu amsa saikuma tace, “Mummy ai sai gobe zai fara fita aiki yau tun safe beje koh inaba sai yanzu ma yafita siyo manah bread nah breakfast d’in gobe”, toh mamanah nagode masah sosai Allah ya Albarkaci rayuwar ku  baki d’aya, Ameen Mummyn mu mungode, yauwa er Albarka dasafe mayi waya koh? kai Mummy ai bamuyi wayan bah gaisawa kawai mukayi fah, ahh kuji min ‘ya wani wayan zamuyi bayan wannan maza~maza jeki gun mijin ki, ni Mummy ina Affan yake? sai gobe naakira ki kwa gaisa dah k’anin naki go to bed Sweetheart, shagwa’ba tasoma yiwa Mummyn natah Mummy takashe wayan, kallon wayan tah tsaya yi taji wani mugun son mahaifiyar tah nah fisgan tah kuka tafashe dashi tayi matah message kamar haka,
  Assalam Mummy nah rayuwa tah, yakike aikin gida yanah miki yauwa koh?, babu mai tayaki girki koh?, kiyi hak’uri Mummy zanzo nataya ki, nayi kewar ki sosai, Mummynah I love U kicewa Daddynah nayi kewar sah inason sah sosai!
Upon receiving her text Mummy dariya tayi kawai tah nunawa Daddy, Allah sarkie Khairiya tah d’iyar arzik’i mai tausayi iyaye Allah yabata zaman lafiya yasa tagama dah duniya lafiya, cewar Daddy!
 Wanka Ummulkhair takuma shiga tafito tasaka kayan baccin tah sannan tasaka hijjab har gwiwa takwanta bacci yadauke tah, chan wajajan shabiyu saura cikin bacci taji phone d’inta yanah ringing dubawa tayi taga Abusaiyeed neh! Hello tafad’a muryan tah chan k’asa, Ummunah, Na’am Abusaiyeed yakake? Ina abinci nah Ummunah?, wanne toh, wanda kika dafamin manah, yanakan dinning ai nagama tun d’azu, toh kawomin, ina d’in zankawo makah Abusaiyeed tafad’a dah d’an k’arfi, dariya tabashi yace office manah, uhm uhm niban zuwa, toh shikenan bara nakira Mummy nace gashi nace kikawo min abinci kince ban isa bah, laa Abusaiyeed yaushe nafad’a hakan tafad’a cikin tsantsar shagwa’ba kamar zatayi kuka, sannan tace, “kumama kona fad’i hakan ai banida laifi dare yayi babu ‘ya mace tah kwarai awaje by this time, dariya yayi yace, “toh maza~maza kawomin ina part d’inah”!
      Mhiss B~hal Ce
Mhiss~B~hal
20
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
               [P~M ~L]
Dedicated 2 Sweetheart Maman Sadiq Lagos Allah yabar kauna my sweet sis Allah yaraya min khadeejah dah Sadiq, Allah ya Albarkaci rayuwar ku baki d’aya nagode sosai dah kauna deary,ANATARE Sis.
      Yeaah dagaske Abusaiyeed kanah part d’inka, Eh manah Ummunah maza kowamin, uhm zoka d’auki abinka bacci nakeji ni, Ummunah shikenan nagode tunda so kike nakwana dah yunwa, shikenan saida safe yakashe wayan, tashi tayi  tawuce dining tadauki abincin tareda k’arramin flask d’in ruwan zafi sai cup, part d’inshi tawuce straight bataganshi a parlour bah hakan yasah tawuce d’aki dah sallama tashiga kamar wata mara gaskiya wani k’amshi yaji mai shegen dad’i d’agowa yayi yakalle tah yayi murmushi, ita kwa suna had’a ido tah murgud’a masah baki dariya yayi yace matah, “Ummunah ni d’in toh laifin menayi haka”, baki tah zumburo tace toh ni ina ruwanka dani bah kallo kake bah, aw baruwa nah dake shikenan Ummunah nagode toh, abinci tah ajiye a bedside table zatah juya ya fisgota tah hannu tafad’a jikin sah K’ara tasaki wayyo Allah nah zafi, tuni ya rikice ya d’ago tah idanun sah har sun sauya yace Ummunah menene meya sameki, inane kemiki ciwo, meya saki k’ara, kanki nayi dah k’arfi koh, am so sorry babynah, bakai baneh zafi yakemin Abusaiyeed, meyake miki zafi yafad’a tareda manna tah akan k’irjin sah, d’an yatsan tah tanuna masah, cike dah rud’ani yarik’e hannu yanah fad’in Ummunah anya kina tausayi nah kuwa yanzu sabida Allah ina kikaje kika jimin wannan ciwon haka, dariya tayi tace, “girki nakeyi nayanke”, girki meh kike girkawa haka, plantain d’inka manah tafad’a tanah dad’a shigewa jikin sah, Ummunah nine koh?, nasaka ki girki kin k’one koh? toh kiyi hak’uri kiyafe min sweetheart, bugun shi tayi ak’irji tace, “ka jimin wannan Abusaiyeed d’in toh abinda har k’onewa ma nayi”, tuni ya rikice matah yanah fad’in, “toh gaskia Ummunah adaina wannan girkin awani dalili princess d’inah take jin ciwo wajan girki kinga ni abincin ma nafasa ci kawai, tashi tayi tad’auko plate d’in sanan tad’au guda d’aya tasaka masah abaki, tace, “wlh Abusaiyeed gwanda ma kaci koh babu ruwana dakai duk ciwon danaji duk abanza ai bazai yuba, toh nikam banza ci bah nace ki koyi girki tun agida bah kink’i bah aiga irinta nan kina k’onewa harda yanke2, dariya tah kyalkyale dashi tace, “Abusaiyeed d’inah koh yanzu yazama d’anyan abinci zan dafa shi tsaf, afad’ar kiba zadai kimaida ni jagwalgwalo, hancin shi taja tace, “ci abincin zaiyi sanyi”, abincin yashiga ci ahankali, sauka tayi zatah had’a masah shayin taji marar tah tarik’e hakan yasah tayi saurin zama tareda saka hannun tah daidai marar tah, abinci yayi saurin turewa gefe yaje gabanta yanah fad’in, “bakya jin dad’i koh? lumshe ido tayi tace, “uhm uhm babu komai, C’mon sweetheart bakyajin dad’i nakula dake tun jiya jikin ki yanah daukan zafi tell me what’s wrong, wuyan tah yata’ba yaji zafi, tashi yayi yad’auko first aid wani kwalban allura taga yad’auko tuni tamik’e taje tasame shi tace ni fah Allah kalau nake nace makah, jawota yayi jikin sah yace, “shikenan tunda bazaki fad’amin bah zanmiki guda goma kuma dolenki ki tsaya, A’a tafad’a cikin shirin yin kuka, toh fad’a min menene yake damunki, toni bah mesturation d’inah baneh zaizo kuma nakejin ciwon mara, tak’arasa maganar tanah kuka, shhhh ya isa toh daina min asarar hawayen, bara namiki allura guda biyu kawai Ummunah saiki samu relief Insha Allahu, a’a nibanso kabarni kawai ya Saiyadee, Chab kina matar likitan guda bakida lafiya nabarki, toh menene amfanin iya aikin nawa indai bazaki mora bah uhm Ummunah, Allura babu fashi, kwace kanta tayi tasamu waje tazauna tafara kuka Shikuma yakoma kan gado yacigaba da cin abincin sah ciyake kawai amman hankalin sah na wajan tah, tashi tayi tayi hanyar k’ofa batare daya kalle tabah yace, “ina zakije zonan”, plate d’in ya ajiye gefe, yabud’e matah hannayen sah biyu tafad’a jikin sah, nifa banason alluran kah, toh Ummunah yakike son namiki neh kiga fah yanda yake saki zazza’bi kuma……, toni kabari idan yazo saika min kaji pls Abusaiyeed, idan banah gida fah lokacin Ummunah, a’a kanama gida My Dr•, toh shikenan naji, hawayen tah yagoge yaja kumatun tah yace, “sarkin kuka kawai, kissing idanun tah dukkah biyu yayi yace, ” haka kawai ayita sa idona yanah hawaye kullum, lips d’inta yakama yafara kissing itama kissing d’inshi take by now sosai yafara zarcewa saidai yanzu Ummulkhair fama take dah ciwo irin nah matah, kuka take silently, Shikuma saiyadee yadage romancing d’inta yake kawai, ihu tasakar masa wanda yasa shi tsayawa chak!
      Mhiss B~hal Ce

For a quick School Assignment solutions visit: https://kherlyddone.blogspot.com.ng/ & (drop your questions as a comment)

Comments

Popular posts from this blog

Matar Dr. Saiyadee Pg.27~28

Matar Dr. Saiyadee Pg.25~26