Matar Dr. Saiyadee Pg.7~8


By: Kherlyddone

[24/07 22:11] ‘Yar Gatan SadNaf Ce:
NoVel WriTter
Mhiss~B~hal‍
7
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
               [P~M ~L]

Dedicated 2 My deary khadeejah Nakundu my one nd only Rigima girl, with the most confident character ever, ‘yar Gatan Mhiss B~hal, Allah yajik’an Momma yahad’a Ku Aljanna Allah ya Albarkaci rayuwar ki duniya dah lahira daduk abinda kikasa agaba, AMEEN
I Love U So Very Much dije
    Wayar tah jefar k’asa tanah kuka sosai, tuni jikin Dr.Saiyadee yafara rawa duk yarasa inda zai saka kansa wani zufa neh ke keto masah tako ina he can’t even stand on his own yayi loosing feet balance gabad’aya, Sudais abokin saneh yayi saurin rik’eshi zaunar dashi yayi kan kujera saidai dukda azaune yake baidaina jin jiri bah saima abinda yayi gaba, Man put urself together what’s wrong haka menene cewar sudais cikin rud’ani, hannun shi Dr.Saiyadee yarik’e cike dah rud’ani idon shi yacika taf dah hawaye yace, “wai bazata aure nibah tafasa friend wallahi bazan iya rayuwa bah Ummunah bah she’s my happiness, she’s all I ever wanted bazaka gane farin cikin datake sakani bah idan tak’i aurena tah ina zanfara in fact zuciya nah fashewa zaiyi kawai namutu, Ummunah Ce Ummunah Ce babu wanda zan iya barwa, Ina sonta ina kaunar tah tawace tawace!!! sosai sudais yatausaya masah ruwan sanyi yayi saurin bashi bayan yad’an samu nutsuwa neh yake tambayar sah abinda yahad’a su dah Ummulkhair a hankali yake fad’a masah abinda yafaru Sudais shima saida ranshi yaso ya’baci sabida it doesn’t make any senses ace mutum bashida time nah buga katin d’aurin auren sah, haba friend wlh baka kyauta matah bah aidole tayi fushi idan da k’anwata Ce wlh bazan bakaba saidai kayi hak’uri tashi muje duk inda zamu samo kati Emergency yau sai anbuga manah, wlh tanah hak’uri dakai sosai kuma shiyasa kasamu damar yimatan hakan daa kanayin 3weeks d’in kafin kaje wajanta amman lokacin ba ayi fixing date d’in bikinku bah amman yanzu neh yakama ace kanah sintirin zuwa harsai tah dakatar dakai gaskia bakah kyauta bah tashi muje, jikin shi nah rawa yamik’e yace muje Dan Allah friend am confused tashi sukayi Sudais yakarbi mukullin mota yayi driving dan yakula Dr.Saiyadee ba iyawa zaiyi bah haka suka dinga yawo harsuka samu wajan printing nah 
{Deejjah’s pinkflaw Printing Materials}
Anan suka samu aka buga masu kati harda jakama sudais yabada ayi amatsayin gudumowar shi saidai jakan ranar laraba zai amso amman saida sukayi adding to the original amount, aikuwa Dr.Saiyadee cikin hanzari yakalli Sudais yace muje yisauri Dan Allah Ummulkhair tanah jirana pls friend, sallan fah Saiyadee bazakayi Magriba bah? A’a muje idan munje kawuce masjid ni zanyi awajan tah, girgiza kai yayi yace kaga amfanin zama dah iyali kenan saikasan damuwan su Dan Allah koh kunyi auren tryna adjust friend, shuru yayi kawai kafin daga bisani yace pls k’ara speed d’inka pls, within a short period of time saigasu  ak’ofar gidansu Ummulkhair, Affan neh yaganshi yayi saurin kar’ban shi tah back door yabud’e masah sitting room kasancewar bak’i sunfara cika gidan, gaisawa sukayi saidai Affan yaga yanayin sah, shiru kawai yayi yace bara nakira tah gabad’aya kasa zama yayi saikai kawo yakeyi,
Ummulkhair kuwa cewa tayi sam babu inda zataje Affan ya kar’bo katin kawai idan kuma babu ga lefensa yawuce dashi tafasa auren wallahi, saidai AntyMuna tashawo kanta dakyar sannan tah dauki hijjab d’inta tawuce sitting room, shiga ciki tayi aiyana hango tah yanufo tah kamar zaitashi sama hannun tah yarik’e a rikice yace Ummunah wai bazaki aureni bah, Ummunah dagaske neh? harga Allah taji yausayin sah aranta sabida batah ta’ba ganin shi cikin wannan yanayin bah duk ya rikice idanunsa sun rina zuwa jaa gashi sun cika taf dah hawaye, kauda kanta tayi cikin hawaye tace bani katin idan kuma babu nasa Affan yafito makah dah lefenka, k’asa yayi akan gwiwowin sah gabad’aya jiyayi kamar blood yadaina running a vein d’insa, Ummunah dagaske bazaki tausaya minbah ai ina tunanin masoya sunayiwa junansu uzuri wlh bazan iya rayuwa tah babu ke akusa dani bah yak’arashe maganar yanah maijin wani zazza’bi, k’asa itama tayi cikin kuka tanah kallon shi tace wasa nake makah Inasan kah nima bazan iya rayuwa tah babu kaiba amman Dan Allah kadinga kyautata min ya Saiyadee, kaima kasan kafisan aikin kah akaina amman Dan Allah kadaina nunamin hakan kaji alfarma nake rok’an kah pls Mylove, kuka sosai take, jikinshi sosai yamutu jiyake kamar yajawo tah jikin sah hakan kawai ya danne yazuba matah ido jakar hannun sah d’an k’arramin yamik’a matah tah kar’ba katine nah d’aurin aure mai kyaun gaske yasha ado d’iba tayi aciki tabasa kamar guda 120, sannan tayi murmushi tace Mungode Allah yasanya Alkhairin sah aciki Allah yasah ayi asa’a, harta tashi zatah fita yamik’e arikice yace Ummunah zaki aureni zaki zauna dani har k’arshen rayuwa tah, wlh Ummunah ina sonki sosai pls Ummunah Dan Allah kirufa min asiri muyi auren nan cike dah tausayin sah tace, indai zancen soneh toh ‘bayan kai Abusaiyeed duk wani namiji dutse nake daukan shi arayuwa tah kainake so kai zuciya tah taza’ba zan aure kah kuma zanyi hak’urin zama dakai Insha Allah, tanah kaiwa nan tah kwaci hannun tah tafice dasauri, saida yadau time sosai kafin ya iya barin cikin gidan cikin mota yasamu abokin nashi, suna fita daga unguwan su Ummulkhair Sudais ya tambaye shi koh gida zasu wuce and his reply was A’a Asibiti zan koma inada aiki akwai patients suna jirana shidai Sudais kam mamaki yacika shi amman  bace masah komai ba yawuce dashi International Clinics and Maternity straight!
Ranar Biki



Mhiss B~hal Ce
[24/07 22:11] 
NoVel WriTter
Mhiss~B~hal‍
8
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
             [P~M ~L]
Dedicated 2 My Oxygen khadeejah Yusuf Ahmad{D Choosing Masscom} my one nd only Ebony Beauty, My Queen with the best royal Qualities Eva, The blood that runs tru my vein, ina kaunar ki ina Alfahari dake My Valuable Jewel, Allahu ya JIBANCI AL’AMURAN ki fid dunia wal Akheera Sakallahu BIL JANNATY deary nah! AMEEN! I hrt U So Very Much Myn
   Ranar Biki
 Wai wai wai!!! zanso kuga cikar dah gidan Alhaji Abu~Sufyan yayi mutane neh makil tah ko’ina kasancewar wannan neh karo nafarko dazai aurar da ‘ya kuma Ummulkhair kadaice Ce ‘yar tasah hakan yasah en uwa dah abokan arzik’i suka garzayo dan achashe dasu, 
Hajiya Hadeeza sai kar’ban baki takeyi akai~akai Masha Allah,
Ummulkhair jikin tah duk asanyaye dukda cewar tun ranar dah Abusaiyeed yakawo matah katin d’aurin aure bai k’ara dawowa bah sabida yanayin aiki itadai yanzu bah abinda takeji bah kenan dan tasan duk tsiya dai gidan shi za’a kaita, ita yanzu tunanin tah rabuwa dah gida hakan bah k’arramin rama yasaka tabah bikin kwana uku neh haka akayi Yini dah kamu jiya jumma’a babu aikin dah takeyi saina kuka, yau asabar yakama lunch by 1pm to 4pm inda za kuma ad’aura dah mother’s night 5pm to 10pm sannan washe gari ayi d’aurin auren dasafe walima dah rana 1pm-4pm bayan angama kuma dah yardar Allah akai Amarya gidan mijinta dake unguwar Zooroad dah yamma, tofah Allah yanufa, Masoya biyu zasu mallaki junansu, naga fans d’inah awajan ba amagana duk inda nah waiga saina hango su cikin ankon su nah Blue Cord Lace dah Silver Head Attire gaskiya kunsha kyau groupies saidai nace daku Sakallahu khairan dah karar dah kukayi manah naganku iyaye dah enmatah, ahab ni daman nasan Zeesarkie, DeejahNakundu dah ZeeMiss biey cholli bazasu fasa kwaso shoki bah adaiyi ahankali kada akarya k’ugu, ga subulluwa ana lomar shinkafa ungo ruwa kada ki kware fah, Sannu Maman Sadeeq Lagos, tun daga Lagos har zuwa kano bikin Dr.Saiyadee gaskia nad’au nauyi ajirgi sama zaki koma, Allahu yaraya khady dah Sadeeq! chan nahango khadeejah Yusuf Ahmad Masscom tanata aikin Ovation Allah yabada lada, ahaka aka gama bikin lunch dah Mother’s night lafiya mungode Allah yamaida kowa gida lafiya,

D’aurin Aure
  Masha Allah naga ango Saiyadee cikin fararen Shaddah masu shek’i yasha babban Riga dariya naga yayi saina ga fararen hak’oran shi sun saje dah fararen kayan shi naga wannan kwalliyar tayi ga farin idanu dah hak’ora, hula fari, takalmi fari kayan ma fari wannan to match haka Allah yasanya alkhairi!
Mutane nagani makil wai gaskia yau unguwar kuntau tayi jama’a mara adadi, wai shima fah Dr.Saiyadee mai d’ubin jama’a neh, nidai bazan iya cemaku ga wa enda suka halacci filin d’aurin auren nanba domin Allah yayi yauwa dasu naga jama’an Rasulillah [S•A•W] awajan ga mahaifin ango danah Amarya gakuma shedu dah wakillai sun cika, tuni aka zazzauna,
Muryan Sheik Malam Aminu Daurawa naji yanah tashi a speaker inda yafara bud’e taron dah Addu’a sannan yasanar dah Al’umma abinda za ayi, cikin d’an k’ank’anin lokaci aka daura auren 
ABUBAKAR SAIYADEE KABEER FAHAD danah amaryar sah
UMMULKHAIR ABU~SUFYAN akan sadaki naira dubu hamsin 50k, 
Jama’a kun sheda? Eh mun sheda naji muryan en uwa dah abokan arzik’i natashi dah k’arfi, dabino sweets dah goro nah d’aurin aure naga ake rabawa tah kowani angle, mutane sunata musabaha da junansu tareda yiwa juna fatan Alkhairi!
 Ummulkhair Ce zaune tunda taji d’unbin Al’umman dasuka taru ak’ofar gidan mahaifinta dake Unguwar kuntau tasan fah yauce ranar fitar tah nabiyu aduniya amaysayin tah nah ‘yamace batah tabbabtar dahakan bah har saida taji ana karanta Suratul fathia d’aya biyu har uku kamun taji daurin auren tah yabiyo baya, jikinta sosai duk yaya sanyi babu abinda takeyi sai kuka kamar ranta zai fita gawani zazzabi datake ji kasa fita tayi ayi hoton dah itah juyin duniya AntyMuna tayi dah itah sam tace bazata fitabah sai text tayima Dr.Saiyadee akan yayi hak’uri bazata samu fitowa bah,
Murmushi yayi bayan yayi receiving text d’intah and his reply was Ummunah….Ummunah!!! nah mallake ki Ummunah  kin zama tawa duniya dah lahira Ummunah, I love U so very much Ummunah, Ummunah I promise zan kula dake, Ina sonki Ummunah, Ina sonki ina sonki My life joy nd happiness in kaunar ki rabin raina ina sonki Ummunah! I love U!
Tofah irin wannan kauna haka Allah Muma yabamu masoyan kirki
Gidan Alhaji Kabeer Fahad dake unguwar kabuga nah lek’a dan ganin yanda suke gudanar dah wannan taron biki mai Albarka, aikuwa ba abarsu abaya bah su Hajiya Humaira ansha hidima, kasancerwar suma wannan shine karo nafarko dazasu aurar dah d’aa jama’a kam Masha Allah kawai, naga kwalliyar Bilal tayi dan gaskia harna fad’a cikin kogin So! Amal dah Amrah nagani kai kace sune amaren lallai yayanku yanah aure irin wannan had’uwa haka, kuma Allahu yakawo miji nagari, AMEEN! gaskia suma sunyi k’ok’ari sunsha events iri~iri Allah yabada lada!
      Mhiss B~hal Ce


Comments

Popular posts from this blog

Matar Dr. Saiyadee Pg.27~28

Matar Dr. Saiyadee Pg.25~26

Matar Dr. Saiyadee Pg.19~20