Matar Dr. Saiyadee Pg.11~12
Mhiss~B~hal
11
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
[P~M ~L]
Dedicated 2 Halima Ahmad Yusf(Agric kust),
the most stubborn creature I have known so far, Allahu ya shirye ki yabaki miji
nagari mai shegen aron Earpiece, Love U so very much Sweet
K’arasawa yayi bakin gado ya
zauna, kallon tah yayi nawasu en mintuna kafin yasoma yaye bargon dake jikinta,
yacce take rirrik’e bargon neh ya tabbatar masah dah cewar idanun tah biyu,
Ummunah m so sorry pls ki tashi I love U, k’ara rik’e bargon tayi dakyau hawaye
nah zubo matah d’agota yayi sannan ya yaye bargon kanta ak’asa tace sannu
dazuwa, kallon tah yake kamar yayi kuka yace “yauwa Ummunah sannu dah gida
bakiyi bacci bah Uhm kawai tace masah, agogo yaduba yaga har k’arfe uku tah
gota kallon tah yayi yace tashi kije kiyi alwala muyi Sallah Ummunah, babu musu
tah tashi tah nufi bathroom tayi alwala shima tashi yayi yawuce d’akin sah yayi
wanka sannan yayi alwala yanah dawowa ya tarar dah itah tah had’e kai dah gwiwa
ak’asan d’aki gabanta yaje ya durk’usa yakomo hannayen tah dukkah biyu yace,
“Ummunah menene?” kai tayi saurin d’agowa tace masa babu komai, toh tashi muyi
sallah kinji Ummunah, babu musu tah mik’e yajasu sallah bayan sun idar neh
yajuyo yakama kanta yayi matah Addu’oi itadai babu abinda takeyi sai kuka,
tabashi tausayi sosai yace Ummunah dan Allah kidaina kuka d’ago fuskarta yayi
dah hannun shi biyu yayi matah kiss agoshi, Ummunah I love U, Ummunah ina
sonki, Ina sonki Ummunah karkimin kuka dan Allah bansan hawayen ki nazuba,
harshe yasa ya lashe hawayen fuskan tah tuni tah d’ago azabure tace nadaina hijjab
d’inta tashiga goge fuskan tah dashi sannan takalle shi tace nadaina bazan
k’araba, murmushi yayi yace, “daa kukan nah shagwa’ba neh daman”, batace komai
bah sai sabon hawaye dake forming rapidly a idon tah, kafad’ar tah yadafa yace
Ummunah Dan Allah meke sakaki kuka? d’agowa tayi takalle shi tace “ya Saiyadeen
Ummu”, Na’am Ummunah menene fad’amin, Dan Allah kah rik’eni AMANA ai kayiwa
Daddy dah Mummy alk’awarin zaka r’ikeni AMANA koh? ya Saiyadee nabaka AMANAR
kaina, ya Saiyadee nabaka AMANAR kaina, ya Saiyadee nabaka AMANAR kaina, Dan
Allah karik’e ni AMANA Saiyadeen Ummu, karik’e ni AMANA!!! tak’arasa magana
tanah mai tsananin kuka sosai, jawota yayi jikinsa ya rungume tah kamar zai
maidata tah cikin ciki, har tayi tunanin zamewa saita tuno dah nasihar iyayen
tah dah en uwa dah abokan arzik’i, madallah Ummulkhair Amarya tagari, Ummunah I
love U, Ina sonki Ummunah Insha Allah zan rik’e ki AMANA, anbani AMANAR KI kuma
nadauka Ummunah bazan cutar dake bah zan rik’e ki dah so dah kauna kibar yimin
asaran hawaye banaso, I love U kinji wifey, k’ank’ame tah yadad’a yi ajikin sah
sosai, luf tayi ajikin shi tah k’ank’ame jikin tah waje d’aya, yauwa Allah
yakawo mu nazo fad’ar gaskia
Ina kuke en mata Ku aramin kunnuwan Ku,
Agaskia yake sabuwar Amarya kina bani mamaki, wai
sai kaga ankai mace gidan miji adaren ranar tanah gudun shi koh tanah tsoron
shi akan me? shin ai kinsan abinda za ayi tunda Sunnah Ce tah Manzo, kuma
anmiki nasiha akai it’s very normal kiyi finding d’inshi uncomfortable kuma
kiji kunya tunda you are not familiar with it, amman batun tsoro baitaso bah,
ai bah dodo kika aura bah kuma koh dodon nema kinsan bazai ajiye ki kamar
mudubi yanah kalloh bah saiya kar’bi hakk’in sah, ni gaskia Ummulkhair tabirge
ni wannan shine daren tah nafarko agidan Saiyadee ya rungume tah amman batayi
kuka akai bah ko tah gudu toh kokuma tayi yunk’urin hanashi wallahi kuyi koyi
dah itah, ai ansan abinda zai miki aka kaiki gidan shi tareda guzurin katifa
dah bargo, kuma hakan akeso, shiyasa ake Addu’ar zuri’a thaiyiba, kubar gudun
mazazen Ku adaren farko bashida wani amfani duk munafirci neh sabida kin riga
kinsan abinda akeyi, duk littafan kwanciyar Aure dah kike shiga kasuwa kisiya
a’boye dazaran ansaka miki rana fah? Kingama karanta wa zakizo manah dah rainin
hankali Abeg ajiye k’auyancin wani guduwa agefe waike adole kinajin tsoro ki
kwashi Albarkan mala’ikun Allah! Kuji tsoron Allah adaina dennewa maza
hakk’insu sabida kin kar’bi sadakin ki RAW CASH ahannu ooo, ni bah ina nufin
kisaki jiki daren farko kiyi sex or romance bah of course it’s a new thing for
the VIRGINS so it’s awkward amman pls kada kinaha mijin ki duk abinda zai miki
hakk’in saneh kuma lada zaki samu dahaka nake kiranku akan Kuyi koyi dah
Ummulkhair awannan ‘bangaren fah tanada wayo, wannan kenan
Matan Aure Ina Yinku fah, En matah zantashi Sallan dare Allah yakawo nagari mai albarka
Cigaban Labari @pg12
Matan Aure Ina Yinku fah, En matah zantashi Sallan dare Allah yakawo nagari mai albarka
Cigaban Labari @pg12
Mhiss B~hal Ce
Mhiss~B~hal
12
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
[P~M ~L]
Dedicated 2 groupies of Mhiss B~hal Novels, Bunch
of love dearies
Ahankali yasake tah yad’ago tah yayi pecking d’intah a cheeks, Ummunah kiyi hak’uri yau banshigo dawuri bah kinji Dan Allah, bakomai nasan yanayin aiki neh ya Saiyadee, tafad’a tanah kalon k’asa sosai yakuma jin tausayin tah yakuma rungume tah, kwanciya tayi ajikin shi tayi shuru tanah tunanin gida, kinci abinci Ummunah? Uhm naci, bawani nan yaushe rabon ki dah abinci daman dachan basan ci kike bah balle yanzu dah aka kawomin keh, ai nasan tunanin barin gida bazai barki bah tashi kici abinci, kallon shi tayi ido rau~rau tace banjin yunwa Allah ya Saiyadee, hannu yasah acikin tah yashafa yace, “ahakan cikin nawa kamar plate”, jikin tah rawa yake sosai amman agidan su tatuna ance matah hakk’in saneh karta kauracewa duk abinda zai matah hakan yasa tadinga kwantarwa dakanta hankali, bara nadauko miki abinci kici, tashi yayi yaje kitchen yadauko plates guda hudu dah mug biyu, yanah shiga yatarar harta kuma kwanciya ak’asa Ummunah wai gajiyar Ce haka kidaina kwanciya ak’asa ni banaso fah, murmushi tayi tah tashi tace bacci nakeji neh shiyasa, tam bara nabaki abincin saiki kwanta koh, nama yazuba matah acikin plate dah snacks yazuba matah nagari cikin mug sannan yadawo kusa dah itah d’ago tah yayi ya kwantar ak’irjin sah, sannan yace, “haa Ummunah kiyi Bismillah”, uhm~uhm Allah ni nah k’oshi ya Saiyadee banci, Dan Allah kitaimaka min kici abinci Ummunah bud’e kici koh kad’an neh, Ni a’a ya Saiyadee Allah am full, shikenan Ummunah nagode, gani tayi baiji dad’i bah hakan yasa tace masa zansha milk din gobe zanci wannan tafad’a kamar zatayi kuka, d’ago fuskan tah yayi ya k’ura matah ido sannan yace, “Ummunah I love U, Ummunah ina sonki ina kaunar ki nagode dah kika aureni fuska tah saukar k’asa murmushi yayi dan yasan kunya taji mug d’in yadauka yakai bakin tah ahankali tasoma sha bayan tayi Bismillah, kallon tah yake yana maijin dad’in yanda takeshan hankali akwance, tasha fin rabin mug sannan tacire bakin tah tace “tak’oshi”, toh Ummunah hakan ma nagode sosai Allah yayi miki Albarka wifey, Ameen tace, hanky tagani acikin aljuhun shi tace, ” ya Saiyadee”, na’am Ummunah mekike so, handkerchief zaka aramin, kafin tah k’ara wani magana yajata jikin shi ya lashe bakin tah tas,

wai ni Mhiss~B naga abu kaji iyayen soyayya, Toh
Allah yabar kauna,
ido tah zaro sannan tah rufe su gum, dariya yayi
yace koh bah abinda zakiyi dah hanky bah kenan, ai that’s my job Ummunah
remember u’re my halal, shuru tayi sannan tace bacci nakeji bacci zanyi, agogo
yaduba yaga har 4am tayi it’s almost time d’in tashiwar sah ma and she’s tired
hakan yasah yayi tunanin k’in yimata komai kawai, toh muje ki kwanta d’agata
yayi harkan gado yakwantar dah itah bargo rufa matah zuwa k’irji sannan yayi
matah rumfa yanah kallon cikin idontah, kasa cigaba dah kallon shi tayi kawai
tasaukar dah idanun tah, light kiss yakai matah kan baki yace, “Ummunah kece
murad’i nah ina sonki ina kaunar ki, kece abinda nake nema Allah yabani kuma
nagode masah, murmushi tayi kad’an tah d’auke kai, karan hancinta yaja yace,
“say something sweetheart, U keep on being silent, bargo taja kanta tace, “ya
Saiyadee ni bacci zanyi fah, gudnight sweetheart sleep well! Yace sannan
murmushi yakoma k’asa yasoma cin abinci ahankali, kad’an yaci yaji harya k’oshi
milk d’in yasha shima yatashi, komawa yayi danya duba tah sai yaji tanah
shek’ar kuka ahankali, Ummunah yafad’a hankali atashe bargon yayi saurin yayewa
yaga fuskan tah sha’be2 dah hawaye, jikinsa yajawo tah, Shhhhh baby it’s ok, am
here for U sweet, cikin tsananin kuka tace, “ni wajan Mummynah dah Daddynah
zakah kaini, ni gidanmu zanje bazan iya kwana anan bah, k’ank’ame tah yakuma yi
yanah shak’ar daddad’an k’amshin dake tashi ajikin tah, cikin kuka takuma cewa,
“ni wlh kah kaini ni gidanmu, ni banason nan wajan babu Mom nd Dad d’inah”,
kuka takeyi sosai sai rarrashin tah yake yanah jijjiga tah ahankali, kamun
yace, ” Ummunah nifah? kinga Abbanah dah Ummanah anan neh?, Ummunah wannan
shine auren fah daman ai dole kirabu dasu kifara sabon rayuwa, sauran kuma
sakaiyar ki tanah gun Allah, ni bakya tausayi nah idan kika tafi kika barni,
koh bakya So nah bakya san zama dani? bazan iya rayuwa babu kebah Ummunah,
inazan saka kaina yau idan kika koma gida wlh nima bazan iya rayuwar nan gidan
bah, kinga sabon gida neh yau muka tare yazama wajan zaman mu inda zamuyi
rayuwa kuma mu raini yaran mu, Dan Allah kiyi hak’uri Ummunah muzauna lafiya,
kidaina d’aga min hankali dah kukan nan, I love U Ummunah, I love U so much,
banasan kinamin asaran hawaye Dan Allah yafad’a yanah k’ara rungume tah sosai,
shuru tayi tanata haak’i, bayan tah yake bugawa ahankali gamida yimata sannu
akai2, shuru neh yabiyo baya sai saukar numfashin tah dayake ji ahankali, gyara
musu kwanciyar yayi sabida taji dad’in baccin sosai saidai shi yakasa baccin
kallon tah yake kawai yanajin kaunar tah aransa tamkar yamaida tah ciki!
Mhiss B~hal Ce

Comments
Post a Comment