Matar Dr. Saiyadee Pg.13~14
Mhiss~B~hal
13
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
[P~M ~L]
Dedicated 2 All MATAN AURE round D globe, Ina kuke
MATAN AURE Inayin Ku, ya aiki, ya kula dah miji dah yara, ya d’iban lada kuma?
toh ad’iba dayauwa fah dan samun tsira ranar gobe, ya wanke2 dah shara, Allahu
yabada lada yasaka da gidan Aljanna Mhiss~B tanah gaisuwa
Asuba nayi Ummulkhair tah farka, ita tama manta duk tunanin tah tayi sallah tazo tah d’aura breakfast kafin Daddyn su yashirya fita aiki, tunowa datayi ba agida take bah hakan yasah tah tafashe dah kuka, wayan tah tadauka tah kira numban mahaifiyar tah bugu d’aya Mummy tah dauka dasauri, Ummulkhair ya kike tafad’a cikin muryan kuka, kin kwana lafiya khairat? khairat nakasa bacci babu ke acikin gidan! koh kad’an ban iyayin bacci bah, danma mahaifin ki yakwace min wayana dasai nakira ki cikin dare sabida nakasa jurewa Khairiya, tafad’a tanah hawaye masu zafi, kinga Daddyn naki ma baiyi bacci bah shima kasawa yayi tun yanah rarrashi nah har shima saida yayi kukan, Affan mah kwana yayi idon sah biyu abud’e munyi kewar ki Khairiya, we all miss U, Dan Allah kizauna lafiya dah mijinki Allah yayi miki Albarka, Ummulkhair tunda mahaifiyar tah tafara magana take wani irin kuka wanda takejin zuciyar tah kamar wuta, daman tasan hakan zai faru iyayen tah sun daura masu san duniya sabida subiyu kadai neh kuma bayan an haife tah saida akayi shekara biyar aka haifi Affan so bah k’aramman shak’uwa sukayi dah itabah ita cikin Daddy dah Mummy mah tarasa wanda yafi kaunarta, tasan dole zasuji daban agidan jiya kuka take sosai, kasa cigaba dawayan tayi tah katse tafad’a band’aki tayi alwala sallah tayi tah karanta Alkur’ani mai girma sannan tad’an samu nutsuwa, wayan tah tadauko takuma kiran layin mahaifiyar tah, Affan neh yadauka, Sis yakike? kina lafiya ganinan zuwa gidan ki, murna tayi sosai tanah sharar hawaye dake zubo matah toh Affan ina Daddyn mu kabashi waya, gashinan yace sannan ya mik’a masa wayan, cike dah farin ciki Daddy yakar’bi wayan, yace, “Khairiya Ce”, uhm tah amsa sabida batason yasan kuka take, yakike? kinanan klau koh? ya mijin naki Allah yabaku zaman lafiya, sannu koh sannu Khairiya Er Baba yafad’a muryan shi atok’are saurin mik’awa Mummy wayan yayi ya kauda kai, khairat Mijin ki fah jiya yashigo dawuri koh? cewar Mummy, eh Mummynah bayan ankawo ni bai jima bah yadawo,toh fita fah, yau da gobe babu inda zaije koh? Zai zauna dake agidan koh? Ummulkhair Eh tace, sannan tace, “Mummy harda jibi ma”, toh shikenan naji dad’in hakan sosai, tun k’arfe biyar nagama miki abinci yanzu Affan zaizo yakawo yace zai gane gidan naki, ogogon sama takalla taga 6:15am tace Mummyn mu nagode Allah yabiya ki dah gidan Aljanna, Ameen khairat Er Albarka, Mummynah, na’am khairat, Mummy Dan Allah kema kuci abincin dah Daddy sosai naga kwana biyu bakwacin abinci yanda yakama tah, toh Khairiya Insha Allah zamuci, Allah ya Albarkaci rayuwar ki Duniya dah lahira, Ameen tah amsa a nitse

Wayyo Allah nah Allah Sarkie UWA…UWA…UWA!!! Gaskia
UWA tafi komai wanda baisan darajar Iyaye bah especially Mahaifiya wallahi
Allah ya kwashi Asaran Duniya, Allah kah sakawa Iyayen mu dah gidan Aljanna,
kah d’and’ana masu ruwan Alkausar cikin sauk’i! AMEEN
Sallama sukayi dah mahaifiyar tata saida taci kukan
tah sannan tah tashi da nufin zuwa gaida mijin tah, saidai taduba koh ina bata
ganshi bah side d’inshi taje tayi knocking tareda yin sallama nanma shuru hakan
yasa tah murd’a k’ofan tashige ciki shuru babu kowa, d’aki tak’arasa nanma
shuru babu kowa, tayi tunanin koh wanka yakeyi, saikuma taji shuru, knocking
k’ofar bathroom d’in tayi taji alamun babu kowa, budewa tayi taji k’amshi fresh
bath hakan yatabbatar matah dacewar yayi wanka, toh ina yaje take tambayar
kanta? koh breakfast yaje dauko musu? toh amman ai akwai remnants d’in jiya
basu cinye bah, ganin babu mai batah amsa yasah tah fice harzata koma d’aki tah
tuno bata duba main parlour bah, hakan yasa tunanin tah yakarkata dah cewar
yanacan yanah kallo, takawa tayi ahankali zuwa main parlour sannan tashiga dah
sallama shuru babu wanda ya amsa, wayam parlour’n babu kowa ciki, ruwa tah
hango kan dinning table tanufi wajan dan tasha kasan cewar every morning ruwa
take farasha kafin taci komai, bayan tasha cup d’aya harzata juya takoma d’aki
idanun tah suka sauka kan farin paper anyi folding d’inshi neatly!
Mhiss B~hal Ce
Mhiss~B~hal
14
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
[P~M ~L]
Dedicated 2 ZAINAB YAKASAI (Shukrah Er Gatan
Miemiebee, Er Autan Pure Moment) marubuciyar RAYUWAR ABDULLAH gaskia banida
abinda zan cemiki dear saidai kawai nace Allah yahad’a mu a gidan Aljanna, U’re
Unique Love, I heart U so much deary!
Gabanta neh yafad’i dan tasan tabbas Saiyadee neh
yayi dropping note toh amman menene aciki, kujeran dinning taja tazauna sannan
takai hannun tah ahankali tadau paper’n cike dah tsoro tafara unfolding d’inshi
har tagama bud’e shi saidai tah runtse idon tah har saida tad’an samu nutsuwa
tabud’e su tasauke akan note d’in wanda yake kamar haka,
Good morning sweetheart, finally U’re
awake & reading this, Ummunah bazan iya daukan hutun kwana biyu bah due to
wani aiki dah I must attend to, nayi signing Operation din wani yaro tun last
2weeks kuma yaune ranar kinga dole nah naje nayi masa aikin, so sorry i just
had to leave, U slept well on my chest last night I miss U badly, I promise to
pay back, Eat well baby & lastly I hope U’ll understand!
rasa abinyi tayi hawaye nah zubar matah tunani take
yanzu da’ace abu yashiga tsakanin su last night haka zatah tashi taneme shi
tarasa saikace wanda yabiya tah yayi tafiyar sah, kuka take by now wani zafi
takeji aranta k’ofa taji ana bugawa tashiga share hawayen tah sannan tamaida
hijjab d’intah wanda tacire dan zafi taje dubawa, Anty bud’emin nine Affan
dasaurin tah tabud’e tanah dariyan murna sosai, tanah bud’ewa tah rungume sah
tanah fad’in lilbro saikace jirgi neh yakawo kah har yaushe Mummy tace min
kanah tafe lallai kayi missing d’inah, wallahi naji dad’in ganin kah sosai U
juz don’t kno hw happy I am, Sis ai jiya banyi bacci bah wlh naji gidan duk
babu dad’i koh kad’an nibanma san nafisan ki akan su Mom bah sai jiya, lilbro
harda su zak’in baki tace tanah dariya, muje ciki, gidan suka zagaye tah nuna
masah ko’ina gaba d’aya ya yaba dah gidan natah kuma yayi matah Addu’a sosai
sannan sukayi zaman cin abinci, serving d’insu takeyi tare, yace “laa Sis tare
zamuci abinci”?, why not dear tare zamuci manah, toh Sis naji dad’i, laa
namanta ban tambaye ki yayanmu bah naga munzagaye gidan ban ganshi bah kuma
sabida yananan Mummy tace karna zauna, baya nan yatafi dauko min magani a
Asibiti dah zazzabi nakwana jiya Ummulkhair tayi k’arya, amman banason kah
fad’awa Mummy koh Daddy bansan hankalin su yatashi muyi zaman mu muci abinci
muyi hira kawai, toh shikenan Anty amman idan naci abinci anan idan naje gida
fah Mummyn mu tayi fad’a, a’a kace matah Abusaiyeed neh yayi insisting yace
saika ci, toh shikenan anty wainar shinkafa neh dah miyar agushi sai farar
shinkafa dah miyan naman rago, sai drinks data aika masu dashi Bismillah sukayi
suka shiga ci tare cike dah farin ciki kai kace sunyi shekara basu had’u bah,
Ummulkhair kallon yanda k’anin tah yamaye gurbin mijin tah take tasan kamata
ace dah mijin tah sukecin abinci awannan lokacin wani hawaye mai zafin gaske
neh yasauko matah saurin gogewa tayi kada Affan yalura sannan tah godewa Allah
daya bata d’an uwa ma, bayan sun gama ya tattara plates yakai kitchen yawanke
mata tas, yadawo yazauna suna kallo, har shabiyun rana Ummulkhair ido tazuba
koh zataga su Amal amman shuru babu labarin su ita tayi tunanin zasuzo wajan
tah sabida basuda nisa sosai, toh kodai sunsan Yayan nasu baya nan neh, itah
yanzu idan Affan yatafi yazata yi, haka kuwa akayi Affan yayi tafiyar sah sai
itah kadai kamar mayya, bak’i neh en unguwa suka soma d’an shishigo matah ciki
harda zeesarkie daman nasan za ayi hakan, zee Allah ya shirye ki! Lol
Kar’ba cikin mutunci dah k’ima tadinga wa
bakin natah sosai tareda had’a masu dah kayan marmari snacks dah drinks take
tah basu sai ruwan sanyi,
Ahaka Ummulkhair tah dinga baki har saida akayi
magriba suka daina shigo matah daganan kuma tah tsaftace gidan tah tak’ara
shiga wanka tayi kwalliya cikin atamphan tah mai kyau tayi zaman jiran mijinta
shuru taji hakan yasah tah dauki phone d’intah tasoma kiran numban Saiyadee
amman sam baya picking, saida tamishi missed calls goma sha sannan yayi matah
reply kamar haka,
Am busy we talk later pls!
bayan tah karanta tashi tayi kawai tayi sallah tah
mik’a kukanta ga Allah,
Anan kan dadduma yakira akayi Isha bayan
tayi sallan Isha neh bacci yadauke tah, bacci take sosai kasan cewar tah jima
batah samun bacci agida, chan wajajan to 12am taji anta’ba tah kafin tah ankara
taji anyi sama dah itah ido tabud’e atsorace zatayi k’ara taji yace, “shhh baby
its me, am the one so calm down OK U’re safe”, babu abinda tace masah kan gado
yanufa dah itah ya kwantar sannan yakwanta gafenta cikin idon tah yake kallo
kafin yace Ummunah am sorry, agogo taduba taga 12am saura juz 2mins tafashe
masa dah kuka, jikin sah yajata yanah fad’in shhh sweetheart I juz said m sorry
ok tryna understand the situation pls, kuka take sosai k’ank’ame tah yayi yanah
fad’in it’s OK Ummunah I love U OK, Inasan ki fiyeda rayuwa tah kibar min kuka
banaso, nayi laifi kiyafe min Dan Allah kinji, shuru batace masah komai bah
raba tah yayi dah jikin sah yakalle tah yaga idon tah taf suke dah hawaye sosai
yaji tausayin tah rasa abinyi yayi hakan yasah yayi owning lips d’intah
ahankali, ido tazaro masah sannan tayi saurin rufesu, k’ank’ame tah yayi sosai
yaci gaba dah kissing d’intah romantically!
Mhiss B~hal Ce

Comments
Post a Comment