Matar Dr. Saiyadee Pg.15~16


Mhiss~B~hal
15
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
               [P~M ~L]
Dedicated 2 all EN MATA round D globe, Ina kuke EN MATA ADON GARI IDAN BABU KU BABU GARI IDAN KUNYI YAUWA GARI YA ‘BACI, ya samari, ya kyautatawa Iyaye kuma? Toh adage fah bin maganar Iyaye bin maganar Allah! Allahu yahad’a mu A Aljanna yakawo mazaje nagari masu Albarka dah rik’on amana AMEEN Mhiss~B tanah gaisuwa.
Kissing d’inta yakeyi kawai dukda cewa yakula she’s not comfortable hawayen dake tsiyaya afuskar tah yake share wa idanun sah arufe, a hankali yayi patting lips d’insu yayi whispering akunnen tah Ummunah m sorry kinji? shuru batace komai bah, Ummunah Dan Allah kiyi min magana koh zanji dad’i, ya aiki sannu dah zuwa, kah gaji koh? tafurta ahankali, k’ank’ame tah yakuma yi sosai yanah shafar gashin kanta, Ummunah ina sonki bazan iya rayuwa tah babu kebah kece farin ciki nah Ummunah zuciya tah taki ce keh kadai ina kaunar ki kissing forehead d’intah yayi sannan nose tip d’intah sannan yakuma sauka bakin tah yanah sucking calmly, Ummulkhair batayi yunk’urin hanasa bah zuciyar tah amace take tunanin tah ya auren su zai kasance shin haka zai dinga dawowa shabiyun dare toh mesah bah zaiyi considering ita Amarya ce bah? shafar bayan tah yakeyi, yanah kissing wuyan tah azabure tamik’e zaune, tanah kallon sah, jawota yayi jikin sah yace it’s OK sweetheart I understand nadaina, Ummunah banace kidena kwanciya ak’asa bah bakisan sanyi k’asa yayi miki yauwa bah koh sokike pneumonia yakama minke? kai tah girgiza masah alamun a’a, toh kice min kidaina Ummunah, nadaina Insha Allah bazan k’ara bah, nagode Ummunah, rungume tah yayi and by now she has no choice than to hug him back sabida tayi missing d’inshi sosai tun kafin bikin su, dad’i yaji da yaji hands d’intah sunyi wrapping d’insa, Ummunah kinada dad’i dariyar ki kadai noor ce acikin rayuwa tah everything about U is juz so perfect thanks to Ya Allah for making everything possible, dah bansan inda zansaka kaina bah idan narasa ki, Ya saiyadee tafad’a cikin sanyin murya, na’am Ummunah inajin ki, k’arfe nawa zakah dinga dawowa gida, yau naji tsoro sosai Dan Allah kadinga dawowa dawuri kaji, baki yasah awuyan tah yayi matah kiss sannan yace, “naji Ummunah Insha Allah zanyi kokari kinji, amman kinsan akwai call when am on call aw have to leave ANYtime sweetheart so pls bear with me”, toh kawai tah iya cewa shuru neh yabiyo baya yayinda kowa yake nasa tunanin, ya Saiyadee, na’am sweetheart, how was the operation? Successful Ummunah! Toh Alhamdulillah hubby, kira neh yashigo masah waya bayan yad’aga dah sallama yayi shuru amman daga gani hankalin sah atashe yake kawai bayason tagane neh, OK kawai yace yakashe wayan, bakin su yahad’e ya gyara matah kwanciya ajikin sah suka kwanta, bayan yayi kissing d’intah for almost 10mins yace, “let’s sleep sweetheart aw be late for work tomorrow”! gudnight tace tanah kwance kan k’irjin shi mamaki take why the sudden change mesah yace su kwanta cikin sauri haka and what’s with that awful look on his face?, shuru tayi tarufe idanun tah tamkar mai bacci, jin numfashin tah yafara sauka ahankali yasah yayi tunanin tayi bacci and without wasting anymore time yaraba tah dah jikin sah ahankali sannan yamaida pillow gur’bin sah, phone d’insa yadauka cikin sauri naji y yace, “am on my way”, cikin sauri yafice, bud’e ido tayi wanda suka riga suka cika taf dah hawaye tah kwanta jiki asanyaye tanah tunanin wannan wani irin aure neh haka, ga so dai iya so amman babu farin ciki, tanaji Abusaiyeed yabud’e gate yaja motar sah yaficce daga cikin gidan, kuka tafashe dashi sosai kamar ranta zai fita, toh ina zaije wai? waya kira sah awaya? meyasa bai fad’amin zai fita bah? ganin batada amsa kuma babu mai bata yasah tah kwanta taci kukan tah tagode wa Allah kafin bacci ‘barawo ya sace tah!
 
      Mhiss B~hal Ce
Mhiss~B~hal
16
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
               [P~M ~L]
Dedicated 2 My SADNAF, Allah yabiya buk’atu yasaka dah gidan Aljannah deary, Allah yasah kigama littafin ki lafiya! I heart U alot, one love.
Waya yad’auka yanah kira hankali atashe naji yanah fad’in nakusan k’arasawa cikin speed ya k’arasa Asibiti, wasu doctors naga sunata jiran shi, koh kaya bai canza bah yak’arasa gun yaron dana gani rai ahannun Allah, cikin hanzari Dr Saiyadee yace, “what exactly happened he was stable when I left”, nurse Hamza neh yace “sir I tink it’s Internal bleeding”, Internal bleeding ya maimaita confused, this is serious the operation was successful amman am sure matsala aka samu awani waje withing a short period of time Dr Saiyadee yafara aiki dashi dah wasu ma’aikatan, sai wajajan uku dah rabi nadare suka samu suka ceto ran yaron, alluran bacci yayi masa yakoma office yakife kansa akan table, nurse Hamza neh yashigo ya ajiye masa wasu files akan table, harzai  fita ya tsaya yace, ” Sir lafiya kuwa naganka haka cikin wannan yanayin kada kadamu patient d’inka will be fine Insha Allah”, d’agowa Dr Saiyadee yayi yace, “dole ka ganni haka it’s my wife batasan nafito bah kuma ban sanar dah itah bah I kno idan tafarka bataji ni kusa bah she will be confused nikuma bansan abinda zance matah bah idan nakoma, toh sir kace matah daga office kake manah, tell her what happened, hmmm bakasan mace bah she knows the operation was successful yanzu idan nace matah something went wrong somewhere do U tink she will listen, and kuma yaune kwanan mu nabiyu dah aure yakama tah ace nad’auki casual leave amman I was not granted sabida wannan operation d’in, hakane sir abu neh mai wuya Allah yashige manah gaba ya daidaita tsakanin Ku, Ameen nagode yatashi yadau car keys d’insa yafice, parking yayi agida yafito dah briefcase d’inshi yayi ciki kallo biyu yayi wa k’ofan d’akin tah yawuce side d’inshi,
    4am agogo nayin k’ara kamar ance tah farka taji shigowar sah, kwanciya tah gyara tah runste ido dataji yawuce side d’inshi, baccin tanema tarasa hawaye nabin fuskan tah ahankali, wato yadawo mah bazai zo wajan tabah, toh daga ina yake, kuka take har akayi sallan asuba tashi tayi itama tayi sallan, bayan tah idar tanah zaune kan dadduma tanah karatun Alkur’ani taji yashigo dah sallama, k’arasa ayar tayi tah amsa, sannan tah tashi tah ajiye shi a mazaunin sah, juyowa tayi tah durk’usa har k’asa tace Ina kwana, katashi lafiya, bai iya amsa tabah shima k’asan yazauna yad’ago fuskan tah kasa had’a ido tayi dashi, hakan yasa yajata jikin shi yanah patting bayan tah ahankali, Ummunah kin kwana lafiya, kuka kikayi yanaga idon ki haka, murmushi tayi tace uhm uhm banyi kuka bah, rungume tah yayi yace, “juz kno that duk abinda zai faru duk duniya babu abinda nakeso kamar ki Ummunah”, then prove it Abusaiyeed prove it pls tafad’a tanah kuka, sosai yaji kalamun tah sun ta’ba shi harcikin ransa,  k’ara k’ank’ame tah yayi ajikin sah sai asannan yakula dah temperature d’intah jikin tah yayi zafi sosai, bakya jin dad’i neh? It’s nothing am fine Abusaiyeed, but Ummunah u look sick ai kifad’a min menene, nifa nace makah lafiya nah kalau, kodai kina gudun magani koh allura bah, allura kuma aibabu wanda zaimin allura saidai maganin koh, bangane babu wanda zaimiki bah nikuma fah, kai toh kaiba namiji baneh, taya zanbari namiji yamin allura, lallai Ummunah kin bani dariya wato ni namiji neh bazan miki allura bah, Eh manah tace tanah ‘boye fuskan tah ak’irjin shi, aikuwa yanzu zan miki alluran zazzabi, dasauri tah d’ago kai tace nifa banaso lafiya nah kalau, toh Ummunah taya zan tabbatar lafiyar ki kalau, yimin abinda zan tabbatar dah hakan, dariya tayi masa tace, “toh gashi nayi ai kasan mara lafiya bazai iyayin dari……. cikin bakinsa tah k’arasa maganar kissing d’inta yake calmly idanun shi arufe, bud’e natah tayi tanah kallon sah kaunar sah taji yak’aru aranta hannun tah d’aya tasah ahankali tanah shafa eyebrows d’inshi aranta tanah fad’in my gentle hubby, har yanzu be daina kissing d’intah bah ahankali itama tafara sucking lips d’inshi ido yabud’e sabida tsananin mamaki dayayi hakan yasah ita kuma tayi saurin rufe natah taci gaba dah kissing d’inshi kamar tanashan alawa, hijjab d’in jikin tah yake k’ok’arin cirewa tayi saurin rik’ewa, kai tah girgiza masah tace kayan bacci neh ajiki nah zani nadaura nayi sallah, Ummunah ai kayan baccin nakesan gani pls kinji, sake hijjabin kad’an zangani Ummunah, sakewa tayi amma tayi saurin saka hannayen tah k’ark’ashin hijjabin takare k’irjin tah!
      Mhiss B~hal Ce

get easy access to your assignment solutions @: https://kherlyddone.blogspot.com.ng/

Comments

Popular posts from this blog

Matar Dr. Saiyadee Pg.27~28

Matar Dr. Saiyadee Pg.25~26

Matar Dr. Saiyadee Pg.19~20