Matar Dr. Saiyadee Pg.17~18
17
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
[P~M ~L]
Dedicated 2 My All Members of PURE MOMENT OF LIFE
WRITERS sannun ku matan dababu kamar Ku acikin WRITERS iyayen hak’uri masu
kaifin kwakwalluwa dah basira Allah yak’ara daukaka Sisters One love.
Cire hijjabin yayi yanah kallan yacce
tah rufe k’irjin tah dah hannun tah dukkah biyu, Ummunah, Na’am tace kai
ak’asa, cire hannun naki toh, uhm uhm tah kwantar dah kanta peacefully akan
k’irjin sah, Ummunah ni d’in? shikenan nagode, tashi toh ajiki nah, yitayi
kamar bataji shi bah ta gyara kwanciya abinta, kiss yamata agoshi sannan yace
toh bud’e nagani Ummunah Er Albarka, ahankali tasauke hannun tah amman tayi
hugging d’inshi tightly yanda bazai iya taba tabah, chakulkuli yayi matah tuni
tasake shi tanata kyalkyale dariya kamar bah gobe, kallon tah yake cike dah so
yakuma janta jikinsa yahad’e bakin su suka fara kissing junan su,
ahankali yad’aga rigar baccin yafara shafar cikin tah soothingly sannan yafara
yin sama zuwa k’ark’ashin k’irjin tah yanah shafar tah ahankali yakula dah
yacce jikin tah keh rawa amman koh kad’an beh biye matah bah yakai dah ta’ba
abinda yayi niyya kenan wayan sah yasoma ringing tsayawa yayi yakalli wayan
sannan yak’ara kissing d’inta for 1 more minute kafin yayi picking, ganinan
zuwa taji yace, hankalin tah atashe takalle shi tace ina zakaje kuma, babu inda
zanje bayan gurin aiki Ummunah, kinga muna nan ashe har lokaci yatafi k’arfe
shida yayi bamu sani bah, uhm kawai tace, toh d’agani Ummunah inje inyi wanka
koh, uhm tace yad’aga tah ahankali, kwallan idanun tah yagoge yakuma rungume
tah yace, “Allah yayi miki albarka kinji Ummunah, Inasan ki sosai I love U
sweetheart, I love U too tace tareda k’ank’ame shi dakyar yaraba tah dah jikin
shi tafad’a kan gado tanah kuka saurin barin d’akin yayi sabida besan jin sautin
kukan tah koh kad’an wanka yayi yashirya kafin yafita yakuma zuwa wajan tah
jikin gado yasame tah zaune ak’asan d’aki, tanah ganin shi tayi saurin tashi
tafad’a jikin shi takuma fashe masa dah kuka, shhhh wifey pls manah wallahi
idan baki daina min kukan nanba bazan iya tafiya nabarki bah, aikin fah ana
jira nah fah, shhhh fad’amin mezan siyo miki yau idan zandawo, bakomai tafad’a
muryan tah narawa, a’a zan siyo miki abubuwa kinji my love, uhm kawai tace
sannan takalle shi tashafa fuskan shi peck takai masa agoshi sannan kan lips
d’insa tace karka dad’e kaji Abusaiyeed, bak’aramin dad’i yaji bah yace matah,
“uhm naji toh yimin dariya”, uhm uhm nibazan yi bah, toh shikenan had’e min
rai, dariya tayi sosai takai masa bugu ak’irji tace ban iya bah Abusaiyeed,
AOuchh, Ummunah zafi, sorry sweetheart bansan zai maka zafi bah, winking ido
yayi yace “namiki wayo kinyi min dariya”, I love U Abusaiyeed tafad’a tanah
masah murmushi, I love U too yace tareda jawota jikin sah kunnen tah ya lasa
sannan yace “bakida kunya koh Ummunah sunan mijin naki kike kira kai tsaye
haka”, k’ank’ame shi tayi cikin shagwa’ba tace, “toh ni ba dad’i yakemin bah,
aini inaso akwai dad’i sosai sunan, bakin tah yaja yace, “dad’i kamar bakin ki,
ai bekai bakin ki dad’i bah, fuska ta’boye ak’irjin shi sabida kunyan sah
dataji, wayan saneh yakuma ringing, tanah jin haka tayi saurin d’agowa suka
had’a ido, hannun tah ya rik’e yace, “make sure U eat wifey kinji pls”, m late
already take care hannun tah yayi pecking sannan yajuya har yaje doorstep,
yakuma dawowa yayi hugging d’inta yace, ” pls eat I love U so very much Ummunah
zandawo dawuri Insha Allah, hawaye neh yafara forming a idontah rapidly ganin
haka yasa yajuya yafice daga d’akin batare dah ‘batah lokaci bah yabar cikin
gidan!
Mhiss B~hal Ce
Mhiss~B~hal
18
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
[P~M ~L]
Dedicated 2 All My Groupies & All Fans Of Matar
Dr.Saiyadee Novel, Nagode dah kauna Allah yabarmu tare dearies,Bunch of love
berries
Kukan tah taci tagode wa Allah
jitayi she wants to be with her hubby tayi missing d’inshi sosai, jikin tah
asanyaye duk wani kasala takeji takasa yin komai dakyar tayi wanka tazo tah
gyara d’akin tah sannan tawuce d’akin sah tah gyara tsaf kayan shi tagani daya
cire tah ninke su tasaka acikin basket d’in kayan datti, toilet tafad’a tadau
towel d’inshi tareda shorts d’inshi duk tawanke su tsaf sannan tawanke toilet
d’in tsaf tagyara koh ina sannan tasaka turare tuni koh ina ya mamaye dah
k’amshi mai dad’i, Masha Allah Ummulkhair sannu dah aiki, d’aki takoma tafad’a
bathroom takuma rinsing body d’inta sannan tafito anutse ta shirya kanta tasaka
doguwar riga nah peach material d’aure kanta tayi tadawo parlour tazauna tah
kunna kallo, tunawa tayi dah Abusaiyeed d’inta yace taci abinci hakan yasah tah
tashi tanufi fridge, chocolates tagani dah popcorn sai Nagari fresh milk, kallo
tah tsaya yi chan kuma tah hango wani wrapped abu hannu takai taga shawarma neh
amman har yayi freezing d’auka tayi taje tayi heating d’inshi a oven tadawo
tazuba fresh milk d’in a cup, bayan yayi tadauko aplate tadawo tacigaba dah
kallon tah tanaci ahankali, phone d’inta neh yayi k’ara juz after a bite bayan
tayi swallowing taduba taga Abusaiyeed neh yayi matah message cike dajin dad’i
tabud’e message d’in mai kamar haka, Salam my crying princess kinci abinci, pls
kidena kuka kozan samu nayi concentrating I love U kinji sweetheart, Insha
Allah yau zandawo dawuri, tekia! Murmushi tayi bayan ta karanta tayi kissing
wayan sannan taci gaba dah cin abincin tah cike dah murna bayan tagama taji ana
buga k’ofa tashi tayi taje tah bud’e bak’i tayi har yanzu tanata yin bak’i
jama’a sunata shigo matah, bayan tah tar’be su tawuce kitchen tabud’e freezer
dubawa tayi taga tomatoes dah dukwani kayan lambu komai fresh tsalle tayi nah
murna tawuce store tah de’bo rice cikin 1hour tagama had’a fried rice d’intah
tuni gidan ya mamaye dah k’amshi cikin warmers tazuba takai kan dinning haka
tadinga kar’ban bak’i dashi har yamma dasuka daina shigo matah sannan tazo tayi
wanke~wanke tah gyara koh ina cikin gidan, shuru babu kowa sai ita kadai harta
d’aura towel zatayi wanka saikuma tayi tunani kiran Saiyadee kafin tashiga,
kiran numban tayi lucky her yayi picking kiran farko murya yasauke mata chan
k’asa kamar baby yace I love U babynah, I love U too Abusaiyeed, yaushe zakah
dawo I miss U, nima nayi missing d’inki bakin ki nakesan sha yanzu dariya
tayi tace, “Abusaiyeed bakada kunya koh, baka jin kunya nah koh, toh akanme zanji
kunyan ki Ummunah, mata tah ce kefa, nifa bakyason shan baki nah, murmushi tayi
tace, “ni kabarmin wannan tambayan Abusaiyeed”, pls Ummunah kifad’a min kinji,
inaso kadawo dawuri, dagaske Ummunah? Uhm dagaske nake Abusaiyeed, toh nagode
Ummunah Allah yayi miki Albarka, yanzu mekike yi, bakomai wanka zanyi har naje
bathroom nadawo nakira kah, dagaske Ummunah, uhm gaske nake, kinyi kyau, kai
taya kaganni dazaka ce nayi kyau, eh manah nasan towel d’in jikinki yamiki kyau
sosai, kinga dah inagida nizan zama towel d’in, chab nibazan yarda bah tafad’a
kamar tayi masa kuka, toh babynah kinci abinci koh, uhm naci, toh sau nawa kika
ci, sau biyu naci, dagaske Ummunah, eh dagaske nake, toh nagode sosai sosai
sweetheart, toh Abusaiyeed mezan dafa makah anjima, Ummunah plantain nakeso dah
fried egg, toh shikenan angama, zakasha tea kokuma wani abun kakeso daban, uhm
zansha sweetheart, Abusaiy………………….
Ummunah inazuwa inazuwa zankira ki anjima am busy
pls d’ip taji yakashe wayan!
Mhiss B~hal Ce

Comments
Post a Comment