Matar Dr. Saiyadee Pg.21~22


Mhiss~B~hal
21
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
               [P~M ~L]
Dedicated 2 Nana Aisha deary, Tnx Allah yabarmu tare, Allah yaza’ba miki mafi Alkhairi aduk inda kike, love U so very much sweetheartANATARE
    Ummunah…Ummunah! tashi yayi azabure yad’ago tah, menene Ummunah, cikin kwalla sosai tace, “mara nah ciwo yakemin sosai kuma bah kaine kah danne min bah”, manna tah yayi ajikin shi sosai yace, “Ummunah zaki fasa min zuciya koh, kinsan yanda kika d’aga min hankali kuwa, kidaina kinji wifey? uhum nadaina Abusaiyeed, yauwa babyn Dr., Abusaiyeed ni wanka zanyi, Ummunah yanzu zakiyi wankan?, uhm yanzu idan nayi zandawo kaji, toh tashi kije kiyi ina jiran ki, mik’ar dah itah yayi tawuce d’aki, shikuma yakoma yayi ruf dah ciki akwance yanah tunanin tah soyayyar tah nadad’a ratsa shi, Ummulkhair kuwa yanzu period d’inta har yazo k’afafun tah duk sun rik’e sai rawa suke mata gabad’aya tayi loosing balance, kuka take sosai dakyar tasamu tayi wanka tafito towel neh ajikin tah tah kwanta arigingine tanah mai juyi ak’asa pant neh dah pad akusa dah itah amman sam takasa sakawa saida taji kamar zatah mutu kuma jikin tah zai soma ‘baci tayi k’arfin halin rarrafawa zuwa part d’inshi dakyar tasamu tashiga dah kuka koh k’arasawa d’akin batayi bah yaji kukan tah aguje yafito yasame tah a parlour tanah rarrafawa hawaye nabin juna sha’be~sha’be afuskan tah, jawota yayi jikin sah, yashiga goge matah hawayen ita kuwa babu abinda take cewa sai ya Saiyadee akwai zafi ni zafi yakemin, gabad’aya tah rikita shi yarasa gane kanta d’agata yayi ahannun sah ya jijjiga tah, sannan yace, “Ummunah fad’amin menene, uhm menene yake rikita min ke haka yafad’a cikin tashin hankali, jitayi jini yataho matah hakan yasa tayi saurin mik’a masah pad dah pant d’in hannun tah, tace sakamin ajiki pls “kar’ba yayi, yace “sweetheart ina pack d’inshi”, yanah d’aki nah, ajiye tah yayi ahankali yaje yad’auko ledan pads d’in gabad’aya sannan yadawo yazauna gefen tah yadinga bin Image Instruction najikin pack d’in har yasamu yayi attaching pad d’in to pant d’inta, d’agowa yayi cike dah murnan ya iya yace, “Ummunah oya gyara in saka miki” d’agota yayi yajata jikin shi, amai tashiga kwarara masah ajiki hankalin shi atashe yaduba temperature d’inta yaji jikin tah rau dah zafi, mik’e wa take k’ok’arin yi tanah fad’in am so sorry Abusaiyeed I wasn’t able to get hold of it, baran gyara makah jikin kah, kingama aman shine tambayar dayayi matah, koh amsa shi batah iyayi bah towel d’in jikin tah ya kalla yaga duk ya’baci dah jini sosai yaji tausayin tah, yace, “sorry kinji wifey”
Awwwwnn dirty Ummulkhair
d’agata yayi yawuce dah itah toilet sannan yacire rigan jikin sah yasaura singlet, toilet d’in yawuce yafara matah shirin wanka, sam tak’i yarda wai itah bataso harda cewa yabata hijjab d’inta, aw sai yanzu kika kula bada hijjab d’in kikazo bah idan kinga nabar bathroom d’inan toh nah wanke ki tas, fuska yahad’e matah shima yashiga tube d’in towel d’in jikin tah yake k’ok’arin kuncewa tafara masa kuka, khairat yafad’a dah k’arfi, kallon shi tah tsaya yi kukan tah yak’aru sosai wani amman takuma yi hakan yasa bayan tagama koh sauraran tah bai kuma yiba yakunce towel d’in jikin tah yashiga yimata wanka tariga tah galabaita itama koh tanka shi batayi bah, wanka yayi matah sannan yamata brush, cikin towel d’inshi ya nad’o tah kamar baby yakaita kan gado attached pant&pad d’in yad’auko yasaka matah sai ruwa full cup yabata tasha sannan ya kwantar dah itah yad’auki rigar sah datayi amai ajiki yawuce toilet, kayan jikin shi yacire gabad’aya yahad’a dah towel d’inta dah rigar sah ya wanke su tas, sannan yawanke toilet d’in shima yayi wanka yafito, drying jikin yayi agurguje yazira jallabiyan sah yad’auko first aid treatment, allurai uku yahad’a matah, matsowa yayi kusa dah itah yace, “allura za ayi kuma bansan kuka, kina ji koh, tashi take k’ok’arin yi tanah fad’in nidai d’aki nah zanje kabarni natafi, jawota yayi jikin sah yace, “Ummunah wlh Allah saina miki alluran nan dan haka kiyiwa kanki mai kyau ki tsaya babu zafi, kuka tasoma yi masa kwantar dah itah yayi not minding her yasoma shirin yimata alluran, tashi tayi azubure tah k’ank’ame sah cikin kuka tanah fad’in, Abusaiyeed dagaske allura zaka min? mugayen doctors neh sukeyin allura fah, kuma kai bah mugu baneh Dan Allah banso, dariya tabashi sosai, dariya yayi yajawo tah jikinsa fuskan su yahad’e in such a way that hancin su dah baki nah gogan juna, calmly yake whispering yanah fad’in, Ummunah lafiyar ki fah tafi min komai a duniya, yanzu ke bakya san kisamu sauk’i Dan Allah kiyi hak’uri nayi miki wifey, babu zafi nace miki, idan ban miki bah amai zakimin kuma dah zazzabi zaki kwanar min toh idan bakida lafiya tayaya zanfita aiki gobe, kinsan mutane nawa zan taimakawa wajan aiki gobe? Dan Allah Ummunah ki tausaya min namiki alluran nan kinji, batace komai bah yakuma kwantar dah itah, toni acinya zakamin Abusaiyeed kaji, A meh kikace? cinya nah tafad’a tanah murza idanun tah, No way abaya za’ayi yisauri kafin kiji wani aman namiki, dakyar yasamu yayi matah allura babu abinda takeyi sai kuka dah fad’in ya Saiyadee, ya Saiyadee tah maimaita sunan yafi ak’irga jawota yayi jikin sah bayan yagama yanah lallashin tah tareda mulmula matah wajan, k’irjin shi take bugu tanah fad’in mugu bakace babu zafi bah, dariya yakeyi kafin yahad’e bakin su waje d’aya calmly take sucking lips+tongue d’inshi soothingly!
      Mhiss B~hal Ce
Mhiss~B~hal
22
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
               [P~M ~L]
Dedicated 2 all Fans of Matar Dr Saiyadee Novel ANATARE MASOYA
       Ahankali yasaki bakin tah badan yaso bah, murmushi yasakar matah yace, “am sorry Ummunah bakida lafiya nah tak’ura ki”, kai tah sunkuyar batace komai bah, kwanta ki huta kinji, kwantar dah itah yayi yanah kallan tah, ya maran naki, dasauk’i koh Ummunah, toh ni bah yanamin ciwo bah har yanzu, Ummunah kenan uwar raki toh bara namiki massaging towel d’inta yad’aga zuwa upper thigh d’inta kamar tahana shi sai kuma tadauke kai ahankali yafara matah massaging abdomen d’inta within a blink of an eye tafara samun relief daga abdominal cramps d’in da takeji, kallon shi take yanda yake massaging mara tah genuinely interested, jitayi son shi yak’aru aranta sannu yake matah akai~akai murmushi tasakar masa, yanzu kuwa he seems more interested to her navel, kallon cibiyan tah yake yi tah kula da hakan amman tah basar lips d’insa taji ya d’aura akan cibiyan tah yayi mashi slight kiss, saidai bai d’ago kanshi bah, batah ankara bah taji harshen sah akan cibiyan tah yanah lasa ahankali, Abusaiyeed tafad’a ahankali, stop that m sick kaji, saida yayi kamar nah 5mins yad’ago yakalle tah yace, ” m sorry kinji, kai tah d’auke tace, “me too m equally sorry”, ya jikin wifey? dasauk’i, toh kice wa cikin ki inji Abusaiyeed wai Dan Allah yadaina wahalar min dake, murmushi tayi tah bige shi akafad’a tace kafad’a masah dah kanka, kanshi ya sunkuyar zuwa daidai cikin tah yace, “laifin me mukayi kake wahalar min dah Ummunah haka? Dan Allah kadaina, na’am banji bah mekace, dariya tah kyalkyale dashi tace, “Abusaiyeed harda yi kaman dagaske cikin magana yayi makah wallahi kabani dariya sosai”, matsawa yayi yad’an sha bakin tah sannan yace, ” baki tambaye ni amsar dah cikin yabayar bah ai, fuskan shi ta shafa tace, “I love U sosai Abusaiyeed d’inah, nima haka yafad’a muryan shi baya fita, d’an yatsan tah guda yasaka cikin bakin sah yanah tsotsa, yanah kuma shafa tah, Abusaiyeed nifa bansan menstrual cramps akwai wahala sosai, toh shikenan MyUmmu I will prevent it next time Insha Allah, but how Abusaiyeed oh sorry namanta ashe fah kai doctor neh, oh no sweetheart mu ajiye doctor aside aw prevent it myself, zaro idanu Ummulkhair tayi sannan tace, “toh tayaya zakayi preventing d’inshi”, sweetheart aw get U pregnant and there wunt be pains next month yarad’a matah akunne, bugun shi tasoma yi tanah fad’in ya Saiyadee wlh ni banaso babu wani pregnancy, dariya yayi yaja karan hancin tah yace kinsan me, a’a saika fad’amin Abusaiyeed, that was what ur stomach said juz awhile back, cikin nawa toh yaushe tafad’a sounding surprise? eh manah cikin naki, cewa yayi yana san babyn Abusaiyeed acikin shi, sai yadaina miki ciwo murmushi tayi tarufe fuskan tah dah hannu, murmushi yayi shima yace, “Ummunah ina sonki dayauwa bazan iya zaman duniya babu ke bah ina kaunar ki nagode wa Allah daya bani ke, I love U Ummunah, nima Inasan kah sosai Abusaiyeed, shuru yayi yanah kallon tah itama kallan nashi take kafin tace, “ni kayana zansaka”, oh C’mon sweetheart there’s no need, u look sexy in my towel, uhm uhm nikaya, kwanciya yayi yad’ago tah ya kwantar dah itah asaman shi, kwantar dah kanta tayi akan k’irjin shi, yanah shafar kanta ahankali yace, ” Ummunah ya jikin, naji sauk’i no more pains Abusaiyeed, Perfect glad to hear that sweet, sannu kinji, uhm naji kaima sannu, kasan me kamar amai nakeji, A meh kikace, amai tafad’a kamar tayi kuka, Ummunah kinason bulala kenan, kika yimin amai duka zan miki meh kika ci dah zaki dinga yin amai meh acikin naki, dariya tayi tace, “Allah kaban dariya jubi yanda kadage kamar dagaske dukan zakamin ai bakayi kama dah mai dukkan mace bah, I love U Abusaiyeed d’inah Dr. mai Allura dah Bulala, murmushi yayi sannan  ya gyara kanta zuwa saitin zuciyar sah, yace, “kinajin yanda zuciya tah ke bugu sabida sonki Ummunah, bazan iya rayuwa babu kebah, kidinga hak’uri dani kinji karki ta’ba barina Ummunah dariyan ki kadai noor ce acikin rayuwa tah, bata amsa bah sabida yanda tayi concentrating tanajin bugun zuciyan nashi, Ummun…….. bakin shi tayi saurin kamawa tanah sha hankali akwance hakan yasa bai iya k’arasa kiran sunan tabah balle yayi magana! shima kuwa dagewa yayi yanah shan abinsa, ahaka har bacci yayi awon gaba dasu, saida asuba yafarka har alokacin suna k’ank’ame dah junan su, Masha Allah Ummu dah Saiyadee!
ASUBA @ pg23 
      Mhiss B~hal Ce

Comments

Popular posts from this blog

Matar Dr. Saiyadee Pg.27~28

Matar Dr. Saiyadee Pg.25~26

Matar Dr. Saiyadee Pg.19~20