Matar Dr. Saiyadee Pg.9~10
NoVel WriTter
Mhiss~B~hal
9
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
9
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
[P~M ~L]
Dedicated
2 My two best Zainabs round the globe (Zainab Zeesarkie) and (Zainab Miss Biey
cholli) I love U so much berries, Allahu yabiya muku buk’atun Ku duniya dah
lahira, Allah yakawo miji nagari dah yara masu Albarka, One Love Dearies!
Wai duniya agogon zomo, Allahu Akbar har anyi walima anfara shirye shiryen kai Amarya, Ummulkhair tasha nasiha dah fad’a daga gurin mutane dayauwa saidai har yanzu kukan yak’i tsayawa jitake kamar zatah mutu kasan cewar batah ta’ba barin gida bah tah shak’u dah mahaifiyar tah sosai batada abokin hira daya wuce Affan dah mahaifinta koh sanda take BUK kasa zaman hostel tayi sabida sabo dah gida hakan yasah takejin kamar bazata iya barin gidan su bah, Haba Ummulkhair Dan Allah ki tashi kishiga wanka nakaiki wajan Ummanki dah Abbanki kizo kije gidan mijinki, sabon kuka tafashe dashi tanah fad’in wayyo Anty Maimuna ina zansaka kaina nashiga uku shikenan yau zanbar gidanmu dah Mummynah dah Daddynah wlh Ku cewa Dr.Saiyadee ga sadakin sanan dah lefen wlh nafasa auren nibazan bar gidanmu bah tafad’a tanah kuka sosai, dariya AntyMuna tayi sannan tace daga baya kenan Ummulkhair gidan Dr.Saiyadee zuwa babu fashi yauma kwanan chan zakiyi, tashi maza kiyi wanka dakyar Ummulkhair tayarda tashiga wanka bayan tafito, shirya tah AntyMuna tayi tsaf sannan taja hannun tah zuwa parlour’n mahaifin tah, yana ganin ‘yar tasa idanun sah suka sauya yasan yau hankalin tah atashe yake babu abinda takeyi sai kuka ahankali tah durk’usa k’asa kusa dah k’afar mahaifin tah sannan tace “Daddy Ina yini Sannu dah hidama Allah yarufa asiri yak’ara bud’i Allah yasaka muku dah gidan Aljanna tah k’arashe maganar tah muryanta narawa sosai, Daddy jiyayi wani abu ya turnuk’e masah zuciya cause If there is one thing he will miss about his princess is Duas kullum tana cikin yimusa Addu’a, haka yadaure yace “Khairiya, babu abinda zance miki daba afad’a miki bah kokuma ince dabaki sani bah, kinje Islamiyya kinsamu wadatattan Ilimi kuma kinsan abinda Allah yace akan aure, kinsan abinda Annabi Muhammad Rasulillah [S•A•W] ya umarce mu muyi dakuma dokokin aure, Khairiya kinga yanda mahaifiyar ki takemin biyayya har yau har gobe dukda girman Ku, banajin tarbiyan ki ko kad’an sabida kin ginu akan tarbiya mai kyau falillahi hamdi, Dan Allah Dan Annabi kibi mijinki babu ruwanki dah fad’in sirrin mijinki awaje ban yarda bah, ki kasance wacce batah fashin gaida mijin tah duk safe dah yamma koh dare idan yadawo, babu ruwanki dah shige~shige abun amince miki bah, babu ruwanki dah k’awayen banza kada kiyi k’awaye fiyeda biyu, babu ruwanki dah k’azanta tsafta addini ce, karki sake kibar cikin mijin ki yayi kukan yunwa, idan kinada matsala kituna cewa babu wanda yake yayewa wani matsalar sah face Allah, kada kimanta Aljannar ki tanah k’arkashin tafin mijinki, kada kisake ki k’auracewa shinfid’ar mijinki, ki kasance mai hak’uri dah juriya ki kyautata wa en uwan mijinki, ki mutunta iyayen sah yanda zaki mutunta Mu, yakasance ace gidan ki kullum k’amshi yakeyi daddad’an k’amshi rahama Ce kuma sadaka ga duk wanda ya shak’a, ki kasance mai kyakyawan lafazi ga mijin ki, Allahu ya Albarkaci rayuwar ki duniya dah lahira, Allah yabaku zaman lafiya, Allah yasah anyi Asa’a Albarkacin daren dah aka haifi shugaban hallitun duniya, Ameen tace tanah hakk’i kamar numfashin tah zai d’auke, kuka take sosai uncontrollably shima Daddyn hawaye yake yanzu, k’afar shi takama tah rungume tanah fad’in Daddy Dan Allah kayafe min idan namaka laifi, bakimin komai bah er Albarka tashi kitafi gidan mijinki Allah yayi miki Albarka yak’arasa maganar sah cikin tsananin kuka, dakyar AntyMuna taraba Ummulkhair dah k’afan Daddy tayi waje dah itah, madallah dah Uba nagari, Allah sarkie Iyaye wayyo Daddyn Mu, Gaskia fita daga gidan Iyaye zuwa gidan miji wani Hissabi neh daban!

Gaskiya
MATA Allah yabamu hak’uri, Matan aure inayin Ku!
d’akin
Mummy AntyMuna tawuce dah itah straight dah isartah d’akin tafad’a jikin Mummyn
tah tanah kuka mahaifiyar tatah manayi dakyar muryan Mummy yake fitowa babu abinda
take cewa sai Ummulkhair kibi mijinki, kibi mijinki, kibi mijinki nayafe ki
duniya dah lahira, tashi kije Allah yasah anyi asa’a, kishiga gidan ki dah
Bismillah dah k’afar dama Allah yasah kinje asa’a, Mummy ma yanzu kuka take
sosai har mutanen dasu ke d’akin kuku suke sabida kowa yasan shak’uwar mummy
dah ertatah, AntyMuna nahango tanata kuka itama nima waje nasamu nazauna naci
kukana, motocin daukan Amarya neh sukazo hakan yasah manya suka tashi k’awaye
dah sauransu, dakyar aka raba Mummy dah Ummulkhair har sunzo harabar gidan
saura afitar dah Ummulkhair zuwa cikin motah, tah koma ciki aguje tah rungume
Mummyn tah tanah fad’in wayyo Mummy nah Dan Allah Dan Annabi Kuyi hak’uri
kubarni nafasa auren, wallahi Mummynah Nafisan ku akan Doctor ni wallahi
bansan zuwa gidan shi, Dan Allah kubarni nazauna daku, dakyar aka kuma rabata
dah jikin Mummy, Mummy kai tah d’auke kawai tashige d’akinta tanah mai sharar
hawaye sosai,
Wayyo Uwa…Uwa…Uwa
Wayyo Iyaye Sakallahu Bil Jannah!
Affan
nahango shima ya ajiye batun namiji agefe yaci uban kuka sabida bashida k’awar
datah wuce Ummulkhair sun shak’u dah er uwar tasah sosai, dakyar aka shigar dah
Ummulkhair motah batare dah ‘batah lokaci bah suka nufi gidan tah dake zooroad!
Gidan Dr.Saiyadee
Gidan Dr.Saiyadee
Masha Allah gidan Ummulkhair yayi kyau sosai 3rooms neh 2 parlours
sai ‘bangaren Dr.Saiyadee a room and parlour kowani d’aki dah parlour nagidan
yanada toilet Masha Allah, kayan gado set biyu aka kaita taza’ba sai kujeru
suma set biyu, ancike matah 2rooms d’inta dah parlours dah kaya, kitchen dintah
ma duk girman shi ancika matah shi dakaya store d’intah madai kai abin saidai
Masha Allah kawai, Abangaren Hajiya Humaira itace wacce tayi designing
‘bangaren d’an natah parlour’n shi yayi kyau sosai hakama d’akin shi sauran
d’aki d’aya daya rage kuma Hajiya Humaira batah barshi hakaba saida tacika shi
tam dakaya kai amman wannan had’in kan yayi madallah dah iyaye nagari haka kowa
ya dinga santin gidan Ummulkhair ga k’amshi duk inda kadosa Gaskia nasara muku
dah turare en Maiduguri domin wani k’amshi nadaban Ummulkhair takeyi dah itada
gidan tah! Haka kowa ya watse akabar Ummulkhair itah kadai tanata cin kukan
tah! toh bara muje neman ango Saiyadee!
Mhiss B~hal Ce
NoVel
WriTter
Mhiss~B~hal
10
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
10
Matar DR. Saiyadee
(Love&Pain Story Based On Reality)
PURE
MOMENT OF LIFE WRITERS
[P~M ~L]
http://www.mhissbhal.WordPress.com
Dedicated 2 All My lovely Groupies gaskia ina kaunar Ku Ina Alfahari daku, Allah yabarmin Ku, Allah yabar kauna NI TAKUCE, One Love
Dedicated 2 All My lovely Groupies gaskia ina kaunar Ku Ina Alfahari daku, Allah yabarmin Ku, Allah yabar kauna NI TAKUCE, One Love
Kut,
kunsan menene Fans ahanyata nafita nemo ango Saiyadee naci karo dah ZeeSarki
ashe batah tafiba wai itah adole er zooroad unguwan su take, kowa yatafi saike
uwar taurin kai toh malama tashi kiwuce gida Harda wani murna zooroad aka kawo
Amarya toh wlh bamasan yauwan ziyara ehe zauna inda kike!
ANGO
SAIYADEE
Daga asibiti yafito yaduba agogon sah yaga shad’ayan dare saura Wani
murna yake nadaban daya tuno Ummulkhair d’insa tazama mallakin sah kuma tanah
gida tanah jiran sah, Gas roasted Chicken ya tsaya yasiya guda uku dah
Nagari&Farm Fresh yoghurt sai chocolates daya lodowa babyn sah cikin ledan
snacks dah Hajiya Humaira tabasa yahad’a komai sannan yanufi hanyar gidan sa
cike dah murna, phone d’insa neh yayi ringing yanah dubawa yaga Sudais saurin
picking yayi yana maiyi masah godiya akan hidimar dayayi saidai sam kuka sudais
yakeyi sosai kamar yaro, cikin rud’ani yake tambayar sah abinda yafaru, Friend
Dan Allah kataimake ni it’s my wife tafad’i abene tah gangaro k’asa dah tsohon
ciki she’s not moving not even a finger nazuba matah ruwa all in vain, then
take her to the hospital manah Saiyadee yafad’a cikin tashin hankali, no friend
I cant bazan iya barin tabah and banida courage d’in driving, Dan Allah kazo
kataimake ni, hankali atashe Dr.Saiyadee yace haba friend U kno this is my
wedding night bazan iya zuwaba, daga asibiti nakefa yanzu Ummulkhair tanah
jirana tun d’azu nah tabbatar tagaji tayi bacci 11pm nah dare fah yanzu, Dan
Allah karufa min asiri mezan Ce matah idan nakoma gida, Save my marriage
Friend, Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun friend banida wanda zai taimake ni
saikai dan Allah kada kabari komai yasamu matata kazo kataimake ni, Save my
Wife bayan much pleas finally Dr.Saiyadee ya yarda yaje haka yaja motar shi in
360 zuwa gidan Sudais dake Unguwar sharad’a, yanah zuwa yatarar dah matar
Sudais unconscious with bruises all ova her face, lafiyar babyn yafara dubawa
yaga the baby is in great danger due to internal bleeding data samu which was
the main reason nah maidata unconscious tuni yafara aikin ceto ran uwa dah
d’anta bashi yasamu yagama bah sai 2:45am midnight alokacin matar Sudais Zainab
was already breathing silently but calmly, godiya Sudais yayi masa sosai yakuma
basa hak’uri, shidai Saiyadee kawai jinsa yake amman hankalin shi yayi gida
motah yashiga yakama hanyar gidansa dake zooroad he was happy ya ceto rai har
biyu at the same time Sad yad’au hakk’in Ummulkhair ranar farkon tah agidan
shi,
Gidan Dr.Saiyadee
Gidan Dr.Saiyadee
Ummulkhair tunin daman tayi alwala tayi sallan Isha tunda taga 1am yayi
baishigo bah, wanka tayi tasaka wani doguwar rigan tah nah material sanan
tasaka hijjab d’inta tayi kwanciya saidai sam takasa bacci yau taji tah awaje
daban ahankali take kuka bayan tah tuno dah iyayen tah dakuma k’anin tah Affan,
agogon d’akin neh yayi k’ara kasancewar duk 1hour saiyayi k’ara dubawa tayi
taga k’arfe uku neh yayi sosai jikin tah yayi sanyi tsoro yakama tah tafara
tunanin inda mijinta yake kuka tafashe dashi sanin sarai bazai wuce yanagun
aiki bah haka tadinga sharara kuka har taji ana bud’e k’ofar gidan k’aran
shigowar mota taji, hakan yasah tasan shine yadawo duk’unk’unewa tayi cikin
bargo kamar wata jaririya tah rufe idanunta,
Parking
yayi a parking lot jikin shi duk amace yasan yaci amanar tah kuma bashida bakin
dazaiyi matah bayani hakan yasah ya yanke shawarar shiga ciki kawai yabata
hak’uri, ciki yashiga dah sallama wani k’amshi yaji mai dad’in gaske, ahankali
kamar wanda aka daurewa k’afa yataka zuwa d’akin tah, murd’a k’ofan yayi
yashiga dah sallama jikin k’ofa ya tsaya yanah kallon tah duk yaji tausayin tah
yakama shi yaji koh kad’an bai kyauta matah bah k’arasawa yayi zuwa bakin
gado!
Sai gobe hannun nah ciwo yakeyi
Mhiss B~hal Ce
Sai gobe hannun nah ciwo yakeyi
Mhiss B~hal Ce

Comments
Post a Comment